Lokacin da Muna yara Ankace sai mungirma zamu aure yanzu kuma yaranne ke aure 🤔🤔
2026-07-29 16:51:45
4
Zeeknight Computers :
ko yaushe xamuyi auren muma oho 🥺
2026-07-29 17:55:37
3
ets rashioo 001 :
Allah yabaki xaman lpy
2026-07-29 15:57:03
2
Sir—papa :
Congratulations nawa
2026-07-29 11:59:32
2
M machina :
kaii wannan Wasa suke content ne
2026-07-29 19:26:48
1
Mustapha social kano :
ameen dae
Dan uwa
abu dae bbu dadi kam
2026-07-29 21:12:56
1
Autan inah :
ma sha Allah
2026-07-29 19:22:39
1
Zubairu Haruna Madogara :
Amma dai content suke ko?
2026-07-29 13:15:55
3
@usman D1 :
Masha Allah
2026-07-29 12:32:49
1
al_bashir_textile :
Yaro kayi sanu da kukari allah Ya sanya alkhairi Ya baku zama lpy
2026-07-29 13:58:09
3
Sadeek :
Allah sarki
2026-07-29 08:44:34
2
Bashir Abba salihu :
masha Allah
2026-07-29 20:39:42
1
abbanhanif32 :
masha Allah 💕💕
yau shekarata 27
nakasa samun
tagari Allah ya sanya alkairi
2026-07-29 08:09:27
1
AK 47 :
🙆🙆
Anya kuwa ba sa hannu akai min ba🤔🥲
Ko budurwa Babu , bare Aure 🙆 Inna lillahi wa'inna ilaihi raji'uun 😭
Allahumma ajirni pee musibatyy ,wa'aklifni Khairan Minha ya Allah 🤲
2026-07-29 11:18:33
9
J :
Masha Allah Allah ya tabbatar aurenku harkanshen numfashi 🤲🤲🙏
2026-07-29 22:01:44
0
Deejarh :
Allah gamu Allah ka kawo mana na gari🤲😭
2026-07-29 23:33:59
0
Muhammad :
Allahumma barik
2026-07-29 22:34:37
0
Saidou Ousmane Amino :
Allah ba da zaman lafiya da zuri'a dan'yaba
2026-07-29 22:31:15
0
💫Yusuf isah🤴 :
lokaci ne
2026-07-30 00:33:38
0
yusuf international :
Allah yasanya Alkairi
2026-07-29 06:13:57
0
To see more videos from user @kareebpt, please go to the Tikwm
homepage.