Barka da Safiya da Juma'a Mubarak! ๐
๐Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Wa Barakatuh,๐
๐Ayyukanmu na alheri su samu karษuwa a wajen Allah... Fatan kowa ya tashi lafiya a cikin wannan comment section mai albarka..๐
๐A yau Juma'a mai albarka, kada mu manta da muhimman sunnonin wannan rana:๐
....Salatin Annabi: Mu yawaita yi wa Shugaban Halitta, Annabi Muhammadu (SAW) salati.,,,
๐Allahumma Salli 'Ala Muhammadin Wa 'Ala Ali Muhammad.๐
๐คฒSuratul Kahf: Karanta Suratul Kahf domin samun Haske tsakanin wannan Juma'ar zuwa ta gaba....๐คฒ๐คฒ๐คฒ
2026-07-31 06:41:28
9
kanta na kowa ๐ค :
2026-07-31 01:12:02
1
maman Larwana :
Salut รงa va
2026-08-01 19:09:27
1
Cman fta :
Allah sarki
2026-08-02 18:17:01
1
Anass Abdou :
c'est bien du courage
2026-08-02 13:44:23
1
To see more videos from user @chafiou.saley90, please go to the Tikwm
homepage.