@khaleefah212: #VoiceEffects #foryou #foryoupageofficiall @NAGIDAN SHEHU 👳 @Shaawanatu yuguda muhammed❤️😍 @Official Dan Auta autares

Dr.Khaleefah Mai Sirrin Fatiha
Dr.Khaleefah Mai Sirrin Fatiha
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 29 July 2026 11:58:48 GMT
42017
4631
294
470

Music

Download

Comments

nura.nataala
Nura nata’ala :
Very good bro, god bless you
2026-07-30 08:18:39
0
sirdeeqheartoo
sirdeeqheartoo :
TikTok pls dont show me this again
2026-07-30 01:34:35
0
aaf992244
Ahmad Idris Ahmad666 :
Allah ya karawa Malam maqari lafya 💙
2026-07-30 12:36:32
0
toudjani.ousseini
toudjani ousseini :
wly kimi
2026-07-30 08:56:33
0
isab1271
Husy :
Mallam wallahi harynxu hassada ne kawai sbd Central Mosque din nan da aka bashi
2026-07-30 13:02:59
16
autaveilsandmore.001
Autaveilsandmore001 :
Hmmmmmmmmmmmm
2026-07-30 06:10:11
0
misbawu.mohammed2
Misbawu Mohammed :
True talk
2026-07-30 13:05:12
0
mankok194
mai samba :
hukuncin wanda yayi auren mutu,a shine yasabawa annabi saboda yahana
2026-07-29 14:29:43
14
aahalara.halara
A&AHalara Halara :
Allah yakara ma Annabi daraja
2026-07-30 18:28:54
4
kainuwa.com
mualla :
mallam don Allah toh Idan an Samu rabo a auren mutu'a, Yaya matsayin abin da aka haifa?
2026-07-29 15:18:26
4
olaofjos856
olaofjos85 :
toshi makari aya yakawo ko hadisi ingantacce babu kodaya
2026-07-31 00:01:03
0
mk678617
MUKHTAR :
toh idan matan Nasa hudunefa
2026-07-30 13:32:07
1
naijaa_artists_shots
Naijaa_artists :
Hadda kawo yayi idan matar ka ta Hana ka kara aure ya kawo sharudda amma da yake mutane ba ilimin ne gaban su sai suka juya maganar Ina mamakin mutum ba dalibin ilimi ba ya dinga magana Akan ilimi
2026-07-29 22:45:14
4
umme.aisha619
umme aisha :
gsky ne wallahi banji dadin mgn da akeyiba duk Wanda yayiwa malam raddi Bada malam yakeyiba da allah yakeyi
2026-07-30 00:14:08
2
abdulmanaf2252
Yusuf🇳🇬🇳🇪🇬🇭🇸🇦 :
Zanje dhariqa loan inyi auren mutuah🥰
2026-07-30 03:09:36
1
maryam.haroon78
Maryam Haroon :
Wann gaskiya ne
2026-07-29 14:18:26
3
um___mie
MUMMY TWINS GIDAN KAMSHI ❤️ :
mu Kuma namiji daya aka hallak tamana Allah yasa mudace
2026-07-29 15:12:16
2
shalelentaa
UmarZ+Z :
kabari Yabamu Amsa dakansa
2026-07-30 10:00:08
0
bin_bashir001
Engr. bin_bashir001 :
wllh na raina hankalinka
2026-07-30 11:08:15
0
rabiou.rb5
💫 محمن رابع محمن ثاني 💫 :
Wl abinda ke cikin raina kenan, na rasa ta yanda za maida musu martani. Amma yanzu alhamdulillah.
2026-07-29 21:34:03
4
engr_hauwerhbash
Engr mai Allah :
Allah yasa mu dace 🙏🏻
2026-07-29 19:23:47
2
isahmhmd001
shairi sharada kano :
gaskiyane wannan sayyadi maulana
2026-07-30 09:39:58
1
jikan.malam.kadun
𝐉𝐈𝐊𝐀𝐍 𝐌𝐀𝐋𝐀𝐌 :
Allah yasaka da alkhairi
2026-07-29 23:37:21
1
ibrahim.hanan5
mom afnan :
Allah ya karawa Annabi daraja
2026-07-29 14:40:55
1
sageer.muazu1
sageer muazu :
fii
2026-07-31 00:04:47
0
To see more videos from user @khaleefah212, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About