wai dan allah idan iran idan ta gama nuclear ta za ta iya kaiwa america kaitsaye
2026-07-29 14:06:11
2
Adam Adamu barwa :
Allah ya taimakeka Da gaskiyar Da kake fada
2026-07-29 14:03:38
1
Abba Gosi Gama385882 :
Masha Allah In Sha Allahu Janhuriyar Musulinci Zatai Nasara Muma Anan Kasar Tamu Zami Nasara Akan Lakurawa
2026-07-29 14:42:50
3
hanan najari :
Allah yasakama da Alheri
2026-07-29 14:03:14
0
sirajoisa328 :
Ashe saudiya da American Yan uwane
2026-07-29 19:36:39
0
Buhari shehu :
dr Allah yakara lafiya ni tambaya na wai tsakanin prime minister da shugaban kasa waye yafi wani matsayi a kasa sabo da naga da donal trump yakai ziyara Israela Yana rokon shugaban kasa ya yafema netanyahu
2026-07-29 14:48:09
0
m.quraish :
Allah ya bamu zaman lafiya
2026-07-29 14:17:42
0
abubakarsadik KNT :
2026-07-29 14:32:47
0
sulaiman sk :
Allah ya kyauta
2026-07-29 14:02:19
0
Sani Abdullahi :
Allah bamu zaman lafiya a duniya gaba daya
2026-07-29 15:17:11
0
Beto Mohammed :
🤲🤲🤲
2026-07-29 17:26:46
0
Adam Modou :
🥰🥰🥰
2026-07-29 14:53:14
0
Maihula08 :
🥰🥰🥰
2026-07-29 19:45:42
0
Na Annabi saw :
🥰🥰🥰
2026-07-29 13:58:06
0
To see more videos from user @bawakadiri2, please go to the Tikwm
homepage.