@manirfaisal: SOJA A SOCIAL MEDIA? ME DOKA TA CE? 🤔 Shin sojoji na da ‘yancin yin duk abin da suke so a kafafen sada zumunta? Sojoji masu yin sharhi kan batun Faruk Abuja ya kamata su yi taka-tsantsan, domin dokokin aikin soja sun tanadi ƙa’idoji kan amfani da kafafen sada zumunta da kuma hana amfani da su ba tare da kula ba. Kalli wannan bidiyon domin fahimtar abin da doka ta ce. #creatorsearchinsights #arewa__tiktok #trendingvideo #foryourpage #viralvideo
Manir Faisal Esq
Region: NG
Wednesday 29 July 2026 14:54:43 GMT
Music
Download
Comments
Itz_sule⭐️ :
: Dan Allah kudena shigowa comment section da takalmi yanxu nai mopping 😅🤣
2026-07-29 17:43:17
7
Dgumel001 :
Ni soja ne ina miki godia mai yawa gareka i am proud of you barista
2026-07-29 16:04:08
97
Babban Yaya :
well spoken mlm barrister
2026-07-29 16:44:41
4
MUHAMMAD 😎 :
Sojoji Ga General na Sake Order😂😂
2026-07-29 15:58:40
36
HuxaiperMKA :
Dan Allah police zasu iya tambayar wanda ke tuƙin mashin (Okada) driven license Nagode😎
2026-07-29 15:01:56
47
peace :
Hehehe ai hoto a uniform ma baa yarda ba .
2026-07-29 16:48:28
2
SY BICHI lastmanstanding :
brother you are right ✅️
2026-07-29 17:58:04
1
BIGGEE :
to general
2026-07-29 15:34:42
11
buzuuuu :
may almighty Allah bless you
2026-07-29 16:11:24
3
Aliyu Ibrahim :
Badai a Nigeria ba tap
2026-07-29 16:00:23
10
Master :
Allah yymk Albarka da fadakarwa Masha Allah good one
2026-07-29 16:03:35
9
Y_square :
orther ranks😂
2026-07-29 15:16:09
6
M.M. IYALEE. :
Hmmm Allah yasa mudace Aameen🙏
2026-07-29 17:58:53
9
SIR SANSEEROW BACKUP :
Good job
2026-07-29 16:15:05
1
Musa :
Allah ya katama Lafiya da ilimi mai albarka gaskiya wallahi ina Karuwa Kai Sosai 🙏🙏🙏
2026-07-29 15:55:12
6
khalifa Ahmad imam :
Allah yasa sako yaje inda ake so ameen
2026-07-29 15:13:15
6
Nr Ibraheem muneer G-Bore :
Wayo Soja Dai Baida Freedom 😂
2026-07-29 16:35:05
5
Ahmad Abdu001 :
Oga Allah yasaka da Alkhairi
2026-07-29 15:24:31
7
Adamson20 :
Excellent
2026-07-29 15:51:22
6
NDAGI JNR 777 :
Allah yabamu ikon kiyayyewa, ameen ya hayyu ya qayyamu sir 🙏
2026-07-29 16:01:52
11
rabi atu :
shidai soja bashida right nashi Kenan🤔 ALLAH ubangiji yataimaki soldier's dinmu
2026-07-29 15:41:05
26
The reality :
Not only army is all the agency
2026-07-29 15:52:37
18
Sardauna :
The teacher
2026-07-29 15:00:55
5
LIVER 😎😎 :
insha Allah I'll study law in my second degree 🥰🥰🥰
2026-07-29 15:08:06
5
[a][u][w][a][l][a][l][i][y][u] :
gaskiya Allah yaqarabasira
2026-07-29 15:28:49
6
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.