@bin_ali_textle: Kiwo Alher Kaga Masu Abu Da Abunsu Allah ya Karawa Sarki Lfy Yau kenan Yayin Rabon Dawakai Da mai Martaba Yayi A Yau

BIN_ALI_TEXTILE_NG
BIN_ALI_TEXTILE_NG
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 29 July 2026 18:52:44 GMT
96216
9819
37
216

Music

Download

Comments

user5197374881516
Alhajiji s kabo :
hattara dai doki Muhammadu ne
2026-07-29 21:36:56
40
sbawayo
BDC⌛️ :
God save the king 👑
2026-07-29 22:55:59
4
abberh_s_d
Abberh S_d :
allah y kaimu ranar d mai marataba zai hau wnn doki
2026-07-29 20:23:42
7
sadeeqdabo0
sadeeqdabo0 :
Doki yaga mai gidan shi
2026-07-29 21:16:46
7
umarkabeermaya
Umarkabeer Maya :
Jikan wamban kano ahmadu ♥️
2026-07-29 23:18:21
4
abdulsalamsakigir
abdulsalamsakigirkennupe :
LONGER REIGNS MY KING
2026-07-29 20:52:20
4
muhammadt0033
muhammad :
Allah ya taimaki sarki Allah ya tsare gaba da bayan sarki
2026-07-29 21:33:22
4
kasimahmad8056
kasim :
sarkin mu Allah yaqara lafiya da arziki da soyayyar shugaba s a w
2026-07-29 22:29:03
2
harunahabu905
harunahabu905 :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-29 21:23:16
1
adamu__turaki
Adamu__turaki :
God save the king
2026-07-29 19:01:44
0
aminu_bugaje2
A.I BUGAJE🌹🗣️ :
hattara sarkin gabanka
2026-07-29 23:07:45
1
aliyuauwal2
Aliyu :
daba yayi harbi wlh😁😂😂😅
2026-07-29 23:33:50
0
yusuf.idris.sulaim
Yusuf Idris Sulaiman :
Hattara doki ran sarki ya dade
2026-07-29 22:24:08
6
harunayushau2
🇳🇬🇳🇪HAROONKHALIFADAN AZUMI :
sarkin da beda asali kenan jikan dan ta adda
2026-07-29 22:53:37
2
shehumoga
Mubarak shehu moga :
Shikansa dokin yasan sarkin bogi ne🤣🤣
2026-07-29 21:43:48
2
muhammed_usman01
Muhammad__usman :
Hattara dai doki ..😂
2026-07-29 22:25:04
2
nasirabubakar436
Nasirabubakar436 :
Alkas baturen doki
2026-07-29 22:35:11
2
ismail.murtala33
JARMAN DAN MUSA :
hattara doki
2026-07-29 22:35:59
1
aboubacar.mohamed42
le ~ négre :
kaji fadawa dokin hattara ake thé michi 😅
2026-07-29 22:20:44
1
murtalajanar0
murtalajanar0 :
masu abu da abun su😂😂😂
2026-07-29 21:38:51
1
musteey_dodo_1
musteey_dodo_1 :
Alkas ba hawan yaro ba hattara dabba khalifa ne matukinka 🥰
2026-07-29 23:16:31
0
ismail.hadejia
Isma'il Hadejia :
Kiriku dama ya harbika wllhy ko godiyaci ne kujuyamar bayan ku dagamar jilar akwai gurasa
2026-07-30 00:28:43
0
ahmadrufai549
Ahmad Rufai549 :
hattara doki sarkine a gabanka
2026-07-30 00:31:03
0
khaleepha898
khaleeph,✅ :
🥰🥰🥰
2026-07-29 22:37:35
2
To see more videos from user @bin_ali_textle, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About