Allah yaqara miki wannan damuwar wllh bana fatan ki samu sauki, babu Wanda yakaiku Rashin cika alkawari da yaudara dacin amana Kuma bakuson gaskiya wllh bazan sake yarda da mace 😭
2026-07-30 08:52:26
151
xanga65 :
dadi kasheni 😄
2026-07-30 01:07:56
165
Queen 👑 Hafseey :
Zaki rayu insha Allah gama kukan dai na lokaci ne
2026-07-30 20:04:11
20
Adorable🌹🧚♀️💃 :
Wlh Nima haka saurayina yamun😭😭yace ze aureni, nazauna tare dashi narabu da kowwa nabashi yarda kofita banayi seda izinin shi, daga karshe yacuceni😭😭😭😭😭
2026-07-30 09:41:00
58
SadeeqObest :
Wannan dole mu Kara Mae rank🥰🥰🥰🥰
2026-07-30 07:25:48
77
Aboubacar Alassane :
so sorry
2026-07-30 06:38:08
2
Jidda Muhd :
Saboda namiji kina da aiki
2026-07-30 06:29:57
41
OBEY :
Sorry dear
2026-07-30 06:56:05
2
Vs Jafar meja650 :
Mu yan qungiya muna alfahari dashi Sabo da yafara practical 👍👍👍