Allah yasa Wani yaturamun kudi akaina labarin zai canza 😂
2026-07-30 11:54:00
25
IBADURRAHMAN :
to in ka mayar account ɗin daya turo maka kuɗin dashi fa?
2026-07-30 08:26:20
10
user674365436011 :
A ina zasu samu number daza su kiraka to
2026-07-30 02:16:01
4
Yusuf Kwalle :
Mafi sauki ka maida kudin inda yafito🙌
2026-07-30 15:41:28
3
GADEX PAINT NIG. LTD. :
what if,
sun tura maka da Access bank.
kuma kai Ka tura musu a access bank.
same bank.
akoi masala
2026-07-30 10:35:45
5
china@937h :
ai kwa nima anturamin 25k amma ba.akiraniba yau kusan kwana 10 wlh
2026-07-30 10:56:12
3
I M ARABIA PHONE STORE :
Allah kara daukaka mai Albarka
2026-08-03 19:50:16
1
Umar Aminu :
Thanks you Sir nd remain bless
2026-07-31 14:55:03
2
Danmasani1025 :
Jama'a kar ku mayar musu, kuce musu suje suyi court order, wlh abokina ya mayar musu amma sai da suka ƙara cire masa the same amount
2026-07-30 10:18:42
4
Real Al'Gamawey :
Duk Wanda Ya Tura Min Wallahi Yayi Sadaka
2026-07-30 14:10:01
5
Auwalu Yahaya :
2026-07-30 13:53:56
1
barca💙last🧢born1 :
Munyi haka da Wani naga anturomin da kudi over #500k billahil Azeem bansan wayeba... na aje kudin over 2 month nadaina aiki da account dinma har interest bank suka tura akan kudin... kwatsam wata Rana Wani mutum yakirani... yafadamin adadin kudin da kwanan wata da komai.... da sunan bank dinsa fidelity bank... nace hakan.
yace yana son intaimaka in maida masa da wannan kudin... nace badamuwa katuramin exactly wancan account din na Fidelity bank da Sunan .... Dan danan sai Gashi yaturomin .... nantake natura Mai kudin da.
inda Bai turamin same details na account Daya turan da kudinba to sai munje Court
2026-07-30 07:12:39
6
Jahilin masoyi :
Amma kamar 10k haka
2026-08-01 12:37:55
2
KISMEN :
wllhi Barrister kuna mana amfani kuna wayar damu muna godiya sosai Allah ya kara basira.
2026-07-30 14:09:31
3
𝓜 🌸 :
M Nas namu🙌
2026-07-30 21:29:12
1
Hauwa'u Yusuf :
dama su turo min
2026-07-30 09:30:03
2
Ana tare✅ :
Shiyasa ko a kasa na tsinta kudi bana bayarwa
2026-07-30 10:20:12
2
Algebra :
mutane sun ja ma kansu masifa, yanzu kaga sai naga wanda zai sakani in mayr da kudi in an turo man mistakenly
2026-07-30 10:44:50
3
GS🌎 WORLD EYES 👀 :
wllh abin da akayiwa abokina kenan
2026-07-30 12:01:36
2
autar mama :
😂😂😂ahuce hk gskiya shaani xanyi kafin agane sainasha shagalina
2026-07-30 10:21:01
2
Abu BILAL AL-ATIQ :
wallahi jira nake wata 1 billion ta kubuce ta shigo ni
zanci shegiya ne
Amma wannnan jariran kudin mezan dasu
2026-07-30 14:07:45
1
Mr. Gentle :
The question is how do dey get your phone no,
to be in a safer place, dey should go and do Court Order and submit to your bank, and the bank will do the normal
2026-07-30 16:15:48
3
SIR—ABK🎤🎶 :
Shiyasa Ni ko a kasa na tsinci kudi bana dauka
2026-07-30 10:58:34
1
MUBARAK ADAMU OPTIMUM FCT :
duk wanda ya turamin da kudi wlh saidai yazo headquarters na yansanda ya karbi kudinsa.
2026-07-30 17:39:04
1
Barrister A Gama :
Allah ya saka da alheri
2026-07-30 07:36:13
0
To see more videos from user @adamabubakar67, please go to the Tikwm
homepage.