@aby_mai_kyn_doki01: Dawakan sarkin kano Muhammadu sinusitis ll #aby_mai_kyn_doki01

Aby_mai_kyn_doki01
Aby_mai_kyn_doki01
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 30 July 2026 00:07:36 GMT
221035
26754
149
297

Music

Download

Comments

nr_amfani
AMFANI. RN,CRNA,RCCN,BSN In⏳.. :
Ga nawa dokin 😁😁🤍
2026-10-09 17:25:21
0
lawalsalisu349gmail.com
salees fillo 😎 :
hhh Kai malamai kuje katsina ku dauka doki wlh Kano ba Doki kut
2026-08-01 11:26:14
4
audi_chamo_001
audi_chamo_001 :
wai bashida wakar sa saidai ya aro ta wani🤣🤣🤣
2026-07-30 09:56:15
7
andi_makama_29
Andimakama :
gaisheka halifa shamaki
2026-07-30 06:44:48
3
dan___halifa
Ahmad Ibrahim :
sarauta Saida kudi malam
2026-07-30 19:15:20
0
abbadanmama7
danmama@@ :
sarauta sai da kudi 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-30 20:10:54
0
masha.allah348
mamman gml 🕌🕌 :
mmmmm✊✊✊🦚🦚
2026-07-31 11:58:33
0
nuralaga5
nuralaga5 :
allah yajiqan dawuisu qasar hausa
2026-07-30 20:44:47
0
madaki012
IBRAHIM MADAKI01 :
wallahi Kano badoki
2026-07-30 19:13:36
1
habibugwaunati
Habibu Suleiman :
Muhammadu ♥️. Ateamakeni da daya location Ringim Gujaba🙏
2026-07-30 10:06:43
0
itz.abbancy.001
ITZ ABBANCY 001 :
dan Allah ya sunnan wakar !??
2026-08-08 09:22:01
0
harunayushau2
DAN GIDAN BALIYO NE 🇳🇬🇳🇪 :
nifa dokuna nake gani
2026-07-30 08:15:30
1
user7672682590382
abdurahaaman zaharadini :
Allah yakar lfiy sarki
2026-07-30 19:07:56
2
diazo278
diawo🇲🇷 💎 :
2026-08-06 04:33:25
0
abdul_a_baba_kt_0
ABDUL_A_BABA_KT_01 :
wannn yayi
2026-07-30 14:25:05
0
nr_amfani
AMFANI. RN,CRNA,RCCN,BSN In⏳.. :
😁😁🥰😁🥰🥰
2026-10-09 17:23:20
0
user42854514658726
saulawa jr002 :
duka babu dokin azo a gani😂😂
2026-07-30 06:29:09
3
uhtextilesbespoke
UH TEXTILES & BESPOKE :
Du bama su wani koshi ba
2026-07-30 13:40:13
0
b_mama00
b_mama00 :
A cire mnh waka kalan dangii kawaii 😂😂
2026-07-30 10:43:27
0
umar___farouk0
Umar_____farouk :
Kun saki sabulu kun kama kumfa 💔
2026-07-30 14:15:46
0
nuralaga5
nuralaga5 :
ammadai idan doki akesu aje gidan dokaji dan dan ali guguwa wlh
2026-07-30 20:45:54
0
user5197374881516
Alhajiji s kabo :
zakin gidan dabo mamman na abashe bakin ciki kashe makiya
2026-07-30 15:17:59
0
mmishaq20
Mm'Ishaq :
inba sarautar zamaniba wanekai kayi kafada da sarki🤔🤔 da akai sarauta yanzu babu sarauta
2026-07-30 21:41:46
0
aminullahclothing
Aminullah Clothing ✂️ :
doki ya koshi Allah dai yasa masu kiwo sun koshi
2026-09-12 05:25:19
0
umarsalisudayi08
Umar Salisu Dayee :
Kai kadai gayya wallahi yau na fara san sunusi saboda anburgeni a videon nan
2026-07-30 07:57:37
0
To see more videos from user @aby_mai_kyn_doki01, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About