@lil_geey0: #xhaky #The #fyp

🄲🄺🄰🅈🥷☠️
🄲🄺🄰🅈🥷☠️
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 30 July 2026 07:28:56 GMT
107622
6522
297
245

Music

Download

Comments

maman.mina79
maman mina :
tops.sayyada.ynz.keka.trending😂😂😳
2026-07-30 21:29:14
0
jibrilaabdallah2
Jibrila Abdallah :
ai dama tafiyar daya ce abin da yayi kannywood ai shi yayi maulidi
2026-07-30 09:21:43
117
ummarisahzakka
Ummar zakka :
Waiku miye Ban bancin wannan wakar da Begen ?
2026-07-30 11:02:25
43
bawaraallah0
tima baby :
Call me karaya at twenty
2026-07-30 14:02:11
0
user308142917447
SHEIKH SULAIMAN ME MADAHFA :
hhhhh sayyada itace
2026-07-30 08:38:49
3
gadzama360
gadzama360⚽⚽⚽ :
😅😂🤣🤣 update natafita
2026-07-30 11:12:04
0
ikline09
Ba kano ne :
Ai dama tafiyar daya ce abin da yayi kannywood ai shi yayi maulidi
2026-07-30 15:57:09
10
ado.nazirou
m nazo mallien@@@ :
in tiktok bala,i ne
2026-07-30 09:29:32
0
nuraddeen_abdullahi
Nuraddeen Abdullahi :
allah sarki nan lokacin tana yar iska nepa🥺🥺🥺🥺
2026-07-30 14:33:42
7
chiroman_garkuwan_kt
Chiroman_Garkuwan_KT :
Aisha Humaira Sadiya Haruna duk suma fa sayyadodi ne
2026-07-30 14:46:36
17
usyy335
Usyy :
nifa banga abun cecekuce ba, kowa nayi laifi Kuma ya yutuba
2026-07-30 10:31:59
12
oummuneehal0
@"yarfara🥰🌷💔 :
ni wallahi waqarcema tamin dadi😂😂😂😂😂😂
2026-07-30 17:12:42
1
user9814925612955
Zarah :
wlh da farko nazaci sharrin AI ne Amma tabbas yanzu jikina yayi end of the world
2026-07-30 15:16:21
8
ibrahimahmedyelwa
IBRAHIM AHMED YELWA :
Gaskiya Allah yakarawa ƴan Izalah daraja
2026-07-30 17:37:22
7
mahamad.lkm
mahamad :
yaw maulana shehu Ibrahim inyas shekara sa 52 a gidan aljannah Masha allah wlh
2026-07-30 13:14:06
5
hassy8914
hassy :
sayyada Allah yakara basira
2026-07-30 20:32:20
1
aliyu_ib31
hijab tailor :
Aikin duka daya ne
2026-07-30 14:08:48
0
aminuabdulbasir61
Aminu Abdulbasir :
har nakara sonta ni
2026-07-30 21:40:00
1
no.love4711
Mabrouk :
pls yasunan wakarnan
2026-07-30 16:25:26
0
dosotales
DOSOTALES :
Wannan itace Sabuwar Sayyadar mu, bayan Sadiya haruna
2026-07-30 20:17:22
1
user3300612023132
Sofeesty :
sayyada ki fito ki Mana bayani munshiga rudani fah
2026-07-30 18:18:38
0
msaghir01
🦋Saghir m Saghir🦋 :
toh wannan ai cigaba ne
2026-07-30 12:28:56
3
maryaamah56
_Maryaam🥀🖤 :
babu wanda ya wuce kuskure a rayuwa
2026-07-30 09:54:44
3
alkusawee
Abdurrazaq Alkusawee :
Mashllh. wannan Normal ne daga NANAYE ta dawo cikin tawagar yebon SAIYADA ZAHRA SALAMULLAHI ALAIHA ai abin madalla ne
2026-07-30 14:25:22
2
officialameer4
IKON ALLAH :
sayyada ta gama raba kaya ta koma yabo shiyasa muke gayamuku kubi duniya a sannu yadda aka dama haka za a sha wallahi 😅 part 2 bro
2026-07-30 21:08:49
2
To see more videos from user @lil_geey0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About