@ishaq..major: Gaskiya tafara bayyana akan cewa guba aka bayar wa ( dr. Idris abdul aziz dutsen tanshi bauchi) wanda hakan shine yajawo sanadiyyar rasuwar sa
don Girman Allah kubarshi ya kwanta tariga yayi shahada 😭 please
2026-07-30 16:40:54
174
💁Usman+FM :
ranar juma'a fa ya mutu Ai nml
2026-07-30 18:34:29
60
✨ :
Shinashi tayi kyau insha Allah.
2026-07-30 17:27:37
83
abdulrahmanbasiru09 :
Tooh in anyi maganar zai dawo ne, mu fatanmu kawai Allah yabasa Aljannah ko ma waye Allah yasani kuma zaije hukuncin Allah na jiransa.
2026-07-30 19:42:11
50
malam :
allah yabaiyana,gaskiya
2026-07-30 15:43:01
56
أمين محمد :
ubangiji ya tona musu asiri
2026-07-30 15:47:49
46
HAROON :
To ai shi Mallam ba’a jan sa a mota,Mallam yayi fama da ciwon ƙoda kula ita tayi ajalinsa,ni a wurina wannan maganar bata da wani makama,Allah y jikan Mallam ya masa rahama🤲
2026-07-30 18:29:02
29
khadeeja🖤😇 :
don Allah kubar MLM ya kwanta lfy a gabarinsa kamar yadda yake kwance cikin rahamar ubangiji a yanxu
2026-07-31 10:37:30
20
♥️Yaya habeeb❤️🩹 :
to ina ruwan mu dashi who was hi
2026-07-30 16:10:34
19
armeenu garba nngtiktok.com/@j :
thank you
2026-07-31 12:32:30
0
MD :
the thing shock me 😎
2026-07-30 16:04:15
1
Zakiru 🤍 :
Allah yasa ba guba akasa mai ba sabo dayaje ya girba abun da yashuka
2026-07-30 11:41:29
14
Abu Mufeed :
Ina sayarda iron lithium batteries
2026-07-30 18:12:56
4
itz, king fresh001 :
wallahi mun kai karansu wajen Allah 😭😭😭
2026-07-30 15:49:20
30
@realaysheertmomy :
Wannan gsky ne my major
2026-07-30 11:42:05
3
diqsa 001 :
Allah sarki dr Allah yajikanka da rahama
2026-07-30 12:25:14
30
Alhaji mustapha :
Ina ruwan mu ku ya Shafa
2026-07-30 17:42:59
8
abbadji abdoulaye Ibrahima :
Allah Allah ne🤲🤲🤲
2026-07-30 19:49:52
8
dutsen ruwa bakka gumi :
Allah yajikan dr idris
2026-07-30 18:17:44
12
mr.dankasuwa3139 :
Allah ubangiji yajiqanka Dr
2026-07-30 18:43:27
7
ACTION💥💥💤💤 :
munbari da Allah muyan izala munbarwa allah
2026-07-30 17:08:41
19
Abbakar AK guy@ :
mun yafe
2026-07-30 16:35:55
11
Muhammad Ibrahim :
ALLAH YAJIKAN DR
2026-07-30 15:44:38
5
fahadkasko :
wllh immagubache bamatsala suntaimakeshi allah yayiwa malam rahma suwayanda sukasa gubar allah yasa bazasumutu ba
2026-07-30 16:26:54
15
To see more videos from user @ishaq..major, please go to the Tikwm
homepage.