@meenaceleb: Jama'an Allah Jama'an kwarai... Lafiyan cikin mu yayin da muke da juna biyu, shine lafiyan mu. Mu rinka zuwa awo, da kuma shan magunguna da ake bayarwa a asibiti domin lafiyanmu da kuma lafiyan abinda muke dauke da shi. #HerVoiceHerChoicesHerPower #meenaceleb @Entertainmentandmediahubs

meenaceleb
meenaceleb
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 30 July 2026 10:13:55 GMT
177502
11771
276
333

Music

Download

Comments

madigantoh_001
🎀Khameelan Dr Balanta⚖️👑🦚🎀 :
Congratulations I am happy for you 🥰
2026-07-30 19:53:35
0
ummuahmad91
Ummu Ahmad 94 :
Fmc jabi
2026-07-30 16:28:09
0
_hauwerh_7
Hauwa sani💫🦋💜 :
Safe delivery to all pregnant women 🙏
2026-07-30 15:52:00
64
princekano5
THE PRINCE KANO 001 :
wanda lura ba cikin gaskiya bane yakin like
2026-07-30 17:54:04
31
hubbynhabiby81
🥰Mrs ......🥰😍 :
Allah ya sauke duk wata me ciki lfy😊
2026-07-30 12:35:21
65
sadeeq177
sadiq suleiman :
Kai dis woman so funny
2026-07-30 19:34:31
0
ummujannathrift
ummujannathrift :
Cikin kamar ba na gaske ha wlh😂😂
2026-07-30 13:17:02
59
user4949093671981
hebbini77 :
is like fake
2026-07-30 13:07:20
0
fateemazahra522
fateemazahra560 :
wlh wannan bacikin gaske bane
2026-07-30 16:35:04
5
jikanbaguduo2
mr ismail :
Congratulations my sister Allah ya sauke ki lafiya
2026-07-30 16:11:42
0
oum.masduq0
oum masduq :
I'm happy for you my dear
2026-07-30 15:53:07
0
asmaualiyu2130
Asmee_Collection2130 :
Wanna cikin na zani ne Ko 😂😂😂
2026-07-30 20:11:52
4
user2849735917700
bâbá ôpël :
Daman ana ciki babu aure ne
2026-07-30 15:45:42
5
mryallll
M A R Y A M k k :
waida gasken e cikine
2026-07-30 17:17:19
2
kaltummaisami
kaltummaisami :
Amma twins ne ko
2026-07-30 15:38:39
7
maryamadam7858
maryamadam :
Allah ya saukike lfy jiyan ma Saida najin asibiti f m c namu na abuja
2026-07-30 15:36:05
6
officialummeeta19
official ummeeta :
nidai kam ban yadda da cikin nan ba 😂😂😂
2026-07-30 14:54:46
4
yarbudurwa28
ديجيره موسى محمد :
Allah ya saukeki lfy🥰
2026-07-30 11:12:14
2
aishabello530
🦋Aisha Bello🦋🦋 :
Anya wanna cikin gaskene kuwa🤣
2026-07-30 17:08:23
2
user7743670513458
user7743670513458 :
inallilahi
2026-07-30 15:59:36
1
mayawww001
MAYA www001 :
I saw you that day but I was very sick I couldn't go over to say hi
2026-07-30 16:12:27
0
arewa_rising_stars
Arewa_Rising_Stars :
Yaushe akayi auren?
2026-07-30 16:07:00
1
hadizaabubakar07
Hadizatu :
Allah sarki Allah ya sauke ki lafiya
2026-07-30 16:05:00
2
maman4h
Haleemah :
yaushe aka yi auren ?
2026-07-30 15:42:54
1
user6283171512761
mrs idress :
Allah ya raba lafiya.tutu
2026-07-30 11:18:05
2
To see more videos from user @meenaceleb, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About