@premierradiong: Lokaci ya kure ace za'a bani hakuri na zauna a Kwankwasiyya cewar sanata Rufa'i Hanga A tattaunawarsa da wakiliyarmu Amina Umar Kafinta a ofishinsa da ke zauren majalisar tarayya #PremierRadio #KanoPolitics #BreakingNews

Premier Radio 102.7 FM
Premier Radio 102.7 FM
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 30 July 2026 19:32:09 GMT
15918
1118
27
29

Music

Download

Comments

jamilu809
Jameel G Ahmad :
f1
2026-07-30 20:36:10
1
sagirurabiu945
sagiru rabiu :
gaskiya ne
2026-07-30 22:43:46
0
user1851110515518
Muhammad :
F1
2026-07-30 22:51:07
0
abdullahiadamuhassan
Senator :
karka haqura baba wlh🥰💯
2026-07-30 21:38:17
0
sabiuidrisusman
sabiuidrisusman :
kada Allah yasa kayarda
2026-07-30 22:37:10
0
janardurbunde
janardurbunde :
f 1
2026-07-30 22:01:15
0
ibf.int.furnitures10
IBF INT. FURNITURE'S🇳🇬🦅 :
an daukekq an kwadaka d qasa🥺🥺🥺
2026-07-30 22:22:08
0
sadiq_adam_73t.sites
SADEEQ ADAM DUTSE :
wallahi karka hakura Shima bayada hakuri ae
2026-07-30 19:36:34
0
ibrahimjili
ibrahimjili :
baba yaci yakoshi ynx baze iya zama a ndc ba
2026-07-30 21:42:14
0
jamilushabayargaya
Jamilu Shaba Yargaya :
sauka lafiya mai tukwane
2026-07-30 21:37:25
0
idress.tafashe
Idress Tafashe :
Allah yahada kowa da rabonsa
2026-07-30 20:13:41
0
mubarak.sunusi637
Mubarak Sunusi :
Allah Ya raka taki gona
2026-07-30 20:51:34
0
kabiruhassan66
KABIRU DANGWAMNA :
kada Allah yasa ka hakura
2026-07-30 21:06:13
0
idris.yunusa2
Idris Yunusa :
KajaKaya
2026-07-30 22:22:28
0
anasauwal458
Anas Auwal Sheka :
baba yace farar karya yayi 😃😃😃
2026-07-30 22:59:12
0
inyassjafarsaleh
It's DAN HAJIYAH :
Kaci taliar karshe
2026-07-30 19:46:15
0
harisu.munshall8
harisu munshall :
Babu wadda zaibaka hakuri Kai baka Isa Hana Allah yayi yadda taso ba
2026-07-30 22:01:55
0
yusufa116
Yusufa116🤳🏻 :
To Waye zaikira ka 😂
2026-07-30 21:44:36
0
mujiscofumigationservice
mujisco :
to waye zebaka hakurin?
2026-07-30 21:44:16
0
daninnah123
💞💜 DAN INNAH. 🥰🤍❤️ :
Muma bama bukatarka alaraka taki gona amma dai ndc tayi maka riga da wando
2026-07-30 22:14:38
0
faka_yankaba
faka_yankaba :
kar Allah yasa kahakura mu yan kwankwasiya da Allah muka dogara
2026-07-30 21:43:32
0
m_kurba
M_Kurba :
Allah yaraka taki gona
2026-07-30 22:22:52
0
doubletarget27
fagge :
kar Allah yasa ya hakura
2026-07-30 21:22:40
0
yousup766
@Yusuf :
😂😂😂😂
2026-07-30 21:33:46
0
user1845058607409
mudassir :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2026-07-30 22:13:41
0
To see more videos from user @premierradiong, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About