Tinumbu bazai taba iyagyara Nigeria ba tnda mutumneshi mai ra’ayin rukau
2026-07-31 09:20:06
0
musa.ibrahim 143939 :
Barka da Safiya da Juma'a Mubarak! 🌙
💕Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Wa Barakatuh,💕
💕Ayyukanmu na alheri su samu karɓuwa a wajen Allah... Fatan kowa ya tashi lafiya a cikin wannan comment section mai albarka..💕
👍A yau Juma'a mai albarka, kada mu manta da muhimman sunnonin wannan rana:👍
....Salatin Annabi: Mu yawaita yi wa Shugaban Halitta, Annabi Muhammadu (SAW) salati.,,,
💕Allahumma Salli 'Ala Muhammadin Wa 'Ala Ali Muhammad.💕
🤲Suratul Kahf: Karanta Suratul Kahf domin samun Haske tsakanin wannan Juma'ar zuwa ta gaba....🤲🙏💯
2026-07-31 14:04:40
0
djabir Mohamed :
merci
2026-07-30 22:03:44
0
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm
homepage.