Barka da Safiya da Juma'a Mubarak! 🌙
💕Assalamu Alaikum Wa Rahmatullah Wa Barakatuh,💕
💕Ayyukanmu na alheri su samu karɓuwa a wajen Allah... Fatan kowa ya tashi lafiya a cikin wannan comment section mai albarka..💕
👍A yau Juma'a mai albarka, kada mu manta da muhimman sunnonin wannan rana:👍
....Salatin Annabi: Mu yawaita yi wa Shugaban Halitta, Annabi Muhammadu (SAW) salati.,,,
💕Allahumma Salli 'Ala Muhammadin Wa 'Ala Ali Muhammad.💕
🤲Suratul Kahf: Karanta Suratul Kahf domin samun Haske tsakanin wannan Juma'ar zuwa ta gaba....🤲🙏💯
2026-07-31 15:29:06
2
J--E/ DOLE AJIMU 🌎🦍 :
gaba salamun baya salamun 😂😂😂😂
2026-07-31 21:02:23
0
UKASHA USMAN :
komaima wlh
2026-07-31 11:41:10
1
Ibrahim Ibrahim :
gaskiya dai kan akwai damuwa wlh yaka mata a duba😅😅😅
2026-07-31 13:23:42
1
🕊𝑀𝑒𝑒𝑅𝒶.𝐀 🇳🇬🦚🇸🇦🕊 :
2026-07-31 19:53:52
0
naxee🥤jega🤳🥽 :
harda masifa ma
2026-07-31 17:55:52
0
moh@mmad n@ziirr :
allah Ubangiji yasa muyi kyakkyawan qarshe🤲🙏
2026-07-31 20:43:14
2
Eid Mubarak :
kukuke ganinmu bamumuke ganinkuba Anya aduniya mukekuwa sai natuna da jirgin gasa na kano komi kano kano
2026-07-31 19:55:04
0
💫🌟 DAN SADEEQ 💫🌟 :
Kai jama a menene matsalarka bro 😌😌
2026-07-31 19:32:47
0
Abdurrahman Ibrahim :
misalin auren Khadija mai bakin 😘 da mijinta
2026-07-31 18:17:44
0
To see more videos from user @danalajee3378, please go to the Tikwm
homepage.