@farin_allo: Ya Zama Wajibi Mu Taimaki Matasa🥹 #farinallo

FARIN ALLO 🔭 🔭 🔭
FARIN ALLO 🔭 🔭 🔭
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 31 July 2026 07:10:18 GMT
86584
12280
185
580

Music

Download

Comments

barde1985
BARDE :
mutumin kirki ne he has a lot of idea
2026-08-01 14:26:07
18
yusufconti
YUSUF CONTI PKM :
wallahi mutane se ahankali
2026-07-31 07:19:11
17
esharq_abdulqadir
YOUNG_LEGEND🔋 :
ya Allah ka Shiga lamarin wannan bawan naka
2026-07-31 14:49:25
45
ahmadyau012
ahmadyau012 :
Allah ya amince ammah Nigeria akwai matsala wlh
2026-07-31 22:23:56
11
msbeautygallery
Msbeautygallery :
Matsalar Nigeria sai an dage mata da addua mutum bazai iya ba sai dai Allah
2026-08-01 20:57:58
8
yakubadalhat129
yakuba dalhat :
Gaskiya Ne Ya Allah Kasa Mudace 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭😭😭
2026-08-02 07:12:44
3
nasiruhashim5
Sunnah sak :
malam kaga wadanda ya kamata su zama wakilanmu
2026-08-03 16:25:57
1
muhammadbashirsalisu1
Myhammad bashir Salisu :
Mashaa Allah brother. I really love your speech. Because we the young generation we are facing many challenges today. Your speech really give me hope and confidence. Jazakuallahu kharin sir.
2026-07-31 11:08:22
11
abbamommy1
A͎͍͐→b͎͍͐→b͎͍͐→a͎͍͐→ m͎͍͐o͎͍͐→ :
Gaskiya ne big brother
2026-08-02 17:03:16
1
user6174195219621
SHA ABAN DAN JA HARD WAORK :
Allah ubangiji ya kare gabadabaya
2026-08-01 22:49:07
2
aliyu_shalele
𝘼𝙇𝙄𝙔𝙐♡𝙎𝙃𝘼𝙇𝙀𝙇𝙀★🕊️ :
Irin wannan Yadace ace yazama shugaban kasar Nigeria idan Za ayi adalci😭
2026-08-01 05:53:57
7
khalreel
kharleel🖤☠️ :
Allah sarki ku an barku amma ku kuna so ku taima ke mu😳😳😭😭
2026-07-31 12:56:38
12
cr7390958
spendor alajee :
wannan gskyane allah ya temaka matasa
2026-08-22 19:38:06
1
babangida8296
Babangida🫂 :
Ya Ubangiji kasa muyi nasara arayuwa 🤲🥹
2026-07-31 20:19:59
7
msbeauty_gallery
Msbeautygallery :
ashe akeau masu tunani irin nawa
2026-07-31 10:17:16
10
mubarak.jibrin28
Mubarak Jibrin :
my future president dina kenan Allah yayi maka Albarkah Dan uwa Mai Albarkah
2026-08-01 11:13:54
3
sheikjaafarmahmud
khalifa :
wlh wnn mutumun mutumin kirkine
2026-08-01 23:44:20
2
mohdyacks
moh,d 😘 ✌️🙏🙏 :
kaji dan albarka dan halak
2026-08-01 09:23:02
3
saaphat
saaphat :
u hv the most priceless gift sir PURE HEART
2026-07-31 21:56:27
4
sirdeeq6883
SIRDEEQ🕊️✨ :
Dan Allah a sakamuna full interview dinnan
2026-08-01 09:03:06
3
uban_chamees
uban chamees :
mahammadu rasulullah SAW ❤️
2026-08-01 13:15:11
2
kabeer.a.kabeer2
Kabeer a kabeer :
Kaga wanda yaci ace shine presden
2026-07-31 21:09:06
4
alaminnuru97
Alamin Nuru :
alhamdulillah Ubangi ya tabbatar mana
2026-07-31 18:45:35
2
binahmad235
ABBAS JEGA💸🦅🙌 :
Gaskiya wannan abun Allah Nigeria 🇳🇬 yakamata akau kamulka wlh 🔥🤝✅
2026-07-31 23:07:02
1
husseini.suleiman5
🔌Husseini Suleiman🦅 :
ashe akeau masu tunani irin nawa
2026-07-31 18:28:28
2
To see more videos from user @farin_allo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About