@rimistreat: Allah yasa mu a Aljannah Allah yasa kar mu mutu 😂

rimistreat
rimistreat
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 31 July 2026 08:41:52 GMT
51976
7239
412
656

Music

Download

Comments

adamusani_sk
adamusani_sk :
Na now I understood that 2face lyrics:Nobody want die but them want go heaven 😂😂😂
2026-08-01 13:43:13
1
zeenerhreeyerh2
🥀meryerhmerh🥀 :
Amyn y rabbi ammn faa sae mun mutu muruss baby gurl🤣
2026-08-01 11:26:46
2
ahmad.lawal68
Ahmad Lawal :
Amin diyarnan Ammah mutuwa dole
2026-08-01 12:33:20
1
ak.angel65
ak angel 😇 ✨️ :
hahahaha😂😂😂, waye yake kallon wannan video a 1st August Ranar Asabar 2026?
2026-08-01 14:33:44
180
the_peaceful_wife
The peaceful wife mentor :
Toh kawata in bamu mutu ba taya zamu shiga aljannah 🥺
2026-08-01 07:26:58
65
ahmadriskuwalambara
ahmad :
ameen yar mama
2026-08-01 23:01:13
0
waleederh180
C E O Waleederh 🌹 :
Zafa a mutu yarinya 😹😂
2026-08-01 00:41:28
57
adamsinaannabi6
Adamsi Na Annabi :
ameen tsumma ameen 🤲😭
2026-08-01 19:20:02
0
kantu.money
Kantu Dubai 🎭 :
Transfer success 👍
2026-08-01 11:35:31
0
oum.fadeel.oum.irf
oum fadeel oum irfan :
Allah sarki batasan sai anmutu ake shiga aljanna ba😂masha Allah
2026-07-31 10:47:20
36
beeverlow84
🎀Beeverlow🎀 :
Idan Bamu mutuba taya zamu shiga aljannah 😂
2026-08-01 07:50:55
8
a.bdangata
Abdullahi Umar :
Allah yasa karmu mutu 😂😂😂
2026-08-01 17:54:33
4
adam.mouhamed68
Adam Mouhamed :
to yarinya wlh saï mun mutu, Allah daï yasa mutcika da imani Amin.
2026-08-01 14:57:45
1
luisa.luxe00
LUISA LUXE💕 :
Yaza ayi mushiga Aljanna bamu mutu ba yannan😳😂😂
2026-08-01 06:15:54
1
eibrahim2421
Eibro🔒 :
Mutuwafa duk sai munyi 😭😅 Allah y jikanmu
2026-08-01 15:02:37
1
youssoufkukuma2
youssoufkukuma2 :
tace allah sa kar mu mutu😂😂
2026-08-01 12:09:49
0
baiwr.allah1
BÃIWÃR ÃLLÃH❤🫀🫂 :
allahummah bareek ya ubangiji duk wata mace Mai Neman aihuwa ya rabb kabata yara masu albarka 🤲
2026-07-31 09:37:31
9
meenerhbee1
meenerhbee glams :
to idan baku mutu baa ta ina zaku shiga aljanna 😂 Allah sarki yarintaa😂
2026-07-31 10:49:50
7
user9438485553hanen
kairullah 🕋🕌 :
ya Allah karawa annabi da raja 💯🕋👌
2026-08-02 05:34:51
1
usermaryamaliyu
Maryam aliyu :
yara duk sunkoma A I
2026-08-01 23:11:52
1
sopcee0
sopcee :
Ameen 🤲 Allah sa karmu mutu😂
2026-07-31 11:13:42
1
ibraheemsaleeh
ibraheemsaleeh :
amin ya Allah my baby Allah ya baki miji nagari
2026-08-01 14:27:26
1
aminuabubakar865
aminu🤝🤝 :
yarinya idan ba mu mutuba taya zamushiga aljannan 😁🤣😂
2026-08-01 09:46:24
2
princesshawwy1
💕💕hawwa💕💕 :
yaro me surutu akwae dadin xama😂
2026-07-31 19:58:38
4
To see more videos from user @rimistreat, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About