@sarki.don.brystal.group: Replying to @yusufahmad9615 #creatorsearchinsights #virypGodiya #like

๐ŸŽฌ๐™๐€๐”๐‘๐„.๐’๐€๐‘๐Š๐ˆ.๐ƒ๐Ž๐
๐ŸŽฌ๐™๐€๐”๐‘๐„.๐’๐€๐‘๐Š๐ˆ.๐ƒ๐Ž๐
Open In TikTok:
Region: LY
Friday 31 July 2026 13:24:19 GMT
231804
22722
606
656

Music

Download

Comments

yusufdiselijak4
Yusuf Diseli Jak :
tsabar dariya seda na rungumi matar yayana ๐Ÿ˜‚
2026-08-01 07:33:49
59
zaharaddeenabubakar7
YOUNG~DEENEY :
wllh jTown Saiyau Nayarda Tatacchen Dan Duniyakake
2026-08-02 06:06:08
30
umaryzrxpgn
yaksonn :
Allah yashiryeka mai gida ina yinka wlh
2026-08-01 21:07:47
10
aminuyahaya2626
๐€๐ฆ๐ข๐ง๐ฎ ๐€๐ฐ๐š๐ฌ๐ก๐š๐ค๐š :
nifa banida alkibla kowa yayi bayani gani nake shine me gaskiya
2026-08-01 20:31:14
7
hasmanjr
Dan gaske :
wlh j town duniya ne๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-08-02 06:53:44
17
musaibrahimkangiwa
Musa Ibrahim Kangiwa ๐Ÿ‘‘ :
:Addu'ar Bayan keran salla.๐Ÿ’•๐Ÿ‘Allahumma Rabba hazihid-da'watit-tammah, was-salatil-qa'imah, ati Muhammadanil-wasilata wal-fadilah, wab'ashu maqamam-mahmudanil-lazi wa'adtah. Ma'ana: "Ya Allah, Ubangijin wannan kira cikakke, da salla wacce za a tsayar, Ka ba wa Annabi Muhammadu Wasilah (matsayi madaukaki a Aljanna) da daukaka, Kuma Ka tayar da shi a matsayi abun yabo wanda Ka yi masa alkawari." Falalarsa: Annabi (S.A.W) yace wanda duk ya karanta wannan addu'ar bayan kiran salla, cetona ya tabbata gareshi ranar kiyama.
2026-08-01 09:58:51
13
addulka2
Abdulkarim adamu :
bige bige kenan
2026-08-02 08:05:36
11
donkowa0
DON KOWA :
A shekara daya : 12Million +alawussss ยฑ10% (1,2M) Total= 13,2Million Kafin ya iya gina gidan 500Million sai ya shekara 37. To amma, in har yana juya kudin a ฦ™asa da shekaru 10, zai iya... Allah yasa mu dace.
2026-08-01 23:36:34
5
abulqasimahmad657
Abulqasim Ahmad :
Dan Allah Inna Neman wanna aikin
2026-08-02 08:22:47
8
abdulazizmahadi79
dogon yaro me Barcelona :
wannan gaskiya ne
2026-08-10 16:34:48
3
engr.mohmey626
Mohammed Yakubu :
Allah ya Kara rufa atsiri da nisan kwana J Town
2026-08-02 08:15:38
7
ishaaq505
Ishaq jos :
Pls sir haw can I covered myself to solar my no day eat
2026-07-31 20:46:06
6
khallyboy71
khallyboy@ :
wllh kana rabamans hankali
2026-08-02 06:39:03
5
kingabraham01
King abraham :
you are a bad guy ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-08-02 23:05:59
1
saboaminu85tv
saboaminu85๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ช :
wlh gaskiyane yafada
2026-08-01 20:48:13
6
mykbfactiondesigner1
my kb fashion designer :
Dan duniyane
2026-08-02 09:11:21
5
knmoonwalker
KN moonwalker :
Kai jankai๐Ÿ’ช
2026-08-09 15:25:42
1
bashkhan4485
BASHKHAN :
Dan duniya ๐Ÿ˜‚๐Ÿ˜‚
2026-08-02 05:02:58
4
abdull4rahman
mustapha Abdull-rahman/S :
to ALLAH ya sheryi ka
2026-08-01 23:08:20
3
aliyu.lauwali33
Aliyu :
hmmmmmmmmm
2026-08-02 09:25:06
1
user5514952165049
SB,siraj :
๐Ÿ˜๐Ÿ˜†๐Ÿ˜…๐Ÿ˜‚๐Ÿคฃ,jtown
2026-08-01 12:24:33
2
hennaloungesokotobackup
Nana Muhammad bello :
Allah ya bani miji nagari
2026-08-11 21:10:02
4
To see more videos from user @sarki.don.brystal.group, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About