@usmaniyya61: dogaro da hukuncin da babbar kotun kasar Spain ta tayi game da wani ɗan gudun hijira da aka kama a shekarar 2024 wanda ya shigo ta ruwa ta hanyar iyo ake kokarin maita shi kotu ta soke yunkurin wannan shiyasa yan kasar Morocco sama da dubu 50 shiga wannan yanki na cuita dake mallakin Spain a Africa please follow my account #usamaniyya #africa #viral #nigeria #foryou