@kosawa_sadiya: Muryar Maimuna Matar Adam A, Zango Ta Tabbata Auren Adam Zango, Da Maimuna Musa Ya Mutu
Kosawa Update
Region: NG
Friday 31 July 2026 14:59:05 GMT
Music
Download
Comments
zee collection :
innalillahi wa'inna ilahir raji'un mamaye baki kyauta b itama kin hanata zama🥹
2026-07-31 16:24:11
158
Syskin beauty :
adamu zango nada hankali kuwa
2026-07-31 16:14:23
182
Rukylarki1 :
Wlh kila mamaye ce kila ta Auru Adamu😥
2026-07-31 16:44:21
79
ummuaffanhenna.2 :
Wlh sai da gabana ya yanke yafadi🥺
2026-07-31 16:57:14
66
Rumaisa ab 👸 :
Hmmmmm
2026-07-31 17:22:57
0
bintuzahra6 :
wallahi Allah Saida nayi Hawaye sabida tausayama Adam zango danayi
Allah ya bashi iKon cin wannan jarabawar 🤲
2026-07-31 17:05:08
21
khadeeja🖤😇 :
aljana mamaye ce fah ta aure shi🥺
2026-07-31 18:16:57
15
mysummy88 :
gaskia mamaye kina cutar mana baba Ado😭😭😭😭😭🥺🥺🥺🥺
2026-07-31 16:46:18
38
Saudah🥰😇❤️ :
Anya bazan fita bayan Adamu ba kuwa jama'ah 😭
innalillahi wa Inna ilaihi raji'un 😭
2026-07-31 17:26:29
15
babangida musa :
gaskiya mamaye masifa ce
2026-07-31 17:02:52
24
Ameenah234 :
Wllh aikin mamaye ne nashiga ukku ni Ameenatu🥹😭
2026-07-31 18:04:49
5
A_A_BelloCollection :
Wai waye mamaye ne naji kowa se cewa yake mamaye
2026-07-31 17:29:43
15
Maminteehenna bauchi :
Maganar mamaye ta tabbata 🥺
2026-07-31 17:29:52
9
Mimi’s house :
Film
2026-07-31 16:26:45
5
abayas_and_more0 :
Gaskiya zango abunka ya wuce tunani
2026-07-31 15:15:09
18
evrahymnaik :
wace mamaye please
2026-07-31 17:24:26
1
Billy-Abs Nig Ltd :
Innalillahi! gaskiya banji dadi ba. Allah kara rufa asiri.
2026-07-31 17:11:03
8
Luxury ladies hub🛍️🚚🎀💯 :
Koma dai meye baxamu daina sansa ba🙏
2026-07-31 17:17:13
5
badiyyaibrahim1 :
innalillahi wa inna ilahirrajium rajiun
2026-07-31 16:02:03
16
ABDUL TOP :
Mamaye Mamaye Aljana kidaure kisakeshi mana.
2026-07-31 16:39:09
17
Bgee's Glam👄💞 :
Innalillahi Zango Allsh yabaka mafita🥺
2026-07-31 16:41:14
8
user2033 :
subhanallah gskya banji dadin lamarin nan ba
2026-07-31 16:49:20
5
🇳🇬🇸🇦mar.atussaliha🫧🌱🖇️ :
Innalillahi wa inna ilahi rajiu 😭
2026-07-31 15:06:03
6
To see more videos from user @kosawa_sadiya, please go to the Tikwm
homepage.