Allah Ya sa mijin da zan aura yaga wannan post din
2026-08-03 06:50:15
0
user mmn abdurrahaman :
wannan shine abunda mazajen yanxun basayi idanko kaga anraba to wata lukutar masifarce ta auku shine kawai zaisa suraba Amma fa wasu suna raba Amma Wanda sukasan ciwon Kansu kenan
2026-08-01 09:02:42
2
HamzaTGZ :
Mutum Dubu Saba'in
70,000
Zasu Shiga
Aljannah Ba Tareda Hisabi
Ba
Inji Manzon (SAW)
Allah Yasa Dani Dakai
Dake Aciki Kowa yace amin
2026-08-01 23:10:30
4
AishaAish :
kazantarda bakaganiba stafta
2026-08-02 13:59:02
2
MUSUBAHU AHMED :
Allakasa mudache
2026-08-01 20:22:13
1
mrs sulaiman 💖🤗😍 :
naji ddn wannan video din dan Dama Ina tare da wanda zan aura kuma yanada aure Dama already nafadamasa sai dai kowacce gidanta daban
2026-08-03 14:03:34
0
saidounamatadjami :
muna godiya
2026-07-31 19:30:45
0
ta annabi🇸🇦🤲🇳🇬 :
maza sun kasa magana a comment 🤣🤣🤣🤣
2026-08-03 11:51:03
0
FULANIA COLLECTION. :
Basa Neman izini wani ma idan kikadage seya raba to an fasa auren
2026-08-03 08:41:04
0
zainabahmad2843 :
Malam Allah ya saka muku da alkairi
2026-08-01 14:34:14
0
Bilya Bilya :
🥰🥰🥰
2026-07-31 19:20:32
0
To see more videos from user @malam.adam.daiyib, please go to the Tikwm
homepage.