@lovedairy53: 🌙 Good Night, My Love ❤️ Allah Ya ba ka hutu mai daɗi da barci mai salama. Ya kiyaye ka daga duk wani sharri, Ya cika zuciyarka da farin ciki, kuma Ya sa ka tashi cikin ƙoshin lafiya da albarka. Ka kwana lafiya, masoyina. Allah na tare da kai. 🤍🌹 #creatorsearchinsights #arewa__tiktok #thovediary #Love @the love dairy❤️ backup