Na taba experiencing cases kaman haka. One time, the girl started saying so many things regarding how I feel like for not giving her my hijab.😭😂 I felt so bad afterwards wallahi.
2026-08-01 15:04:11
11
Emaan | EcoCraft & Resin :
wallahi kuwa
2026-08-20 13:35:04
0
𝓐𝓤𝓣𝓐𝓡😩 :
Kinsan Allah haka nakeyi 🤣duk sanda na saka mayafin da baya sallah Wlh haka nakeyi nifa har dadduma Ina yawo dashi a jaka 😂
2026-08-01 21:04:04
6
yaseerah :
ina bayanki wlh
2026-08-15 22:29:51
1
bintussunah :
Wallahi ni bana arawa, nace kinsan bazai sallah ba kika saka
2026-08-01 17:49:29
4
Humra || Kulacham Gombe :
Shawara kyauta mey kyau ko
2026-08-05 00:54:03
2
Advocate Xarah ⚖️ :
fact 💯👏
2026-08-05 16:54:10
1
hijabbykaltumexclusive :
u speak my mind wallahi fatima 😂
2026-08-08 22:19:46
0
reyne_yogo✨ :
Abun yazo kan mu🙊
2026-08-01 17:36:27
1
Oumnasreen fashion house skt :
aa gwaggo ummi kar muyi haka dake
2026-07-31 22:47:49
2
Aminatu🩶! :
maganan Gaskiya fahhh
2026-08-01 13:47:58
2
jeenansalees :
Maganar gaskiya fa 😂
2026-08-01 16:39:36
2
R💕 :
Wlhhh 😹😹
2026-07-31 19:37:36
2
Jannah :
Exactly 💯
in dai nasa hijabi daga gida probably qananan kaya ne a ciki, so ba yadda za ayi naso cire hijabina sai na dawo gida
2026-08-02 14:22:20
1
Jays98 :
Dan Allah a bari muyi saving
2026-08-02 11:32:54
1
Halifa me bugu :
aiyi hakuri kunface ciwan,yamace na yamacenefa atemaka mana
2026-08-01 13:20:30
3
Nanarh🥹🕊️❤️ :
Wllhy kou
2026-08-11 21:02:39
0
ummulkhair Harun :
Yawwa please tell them
2026-08-15 07:16:15
0
arewa_makeup_henna :
Gsky kam
2026-08-14 12:36:49
0
B💕 :
Wlh fa hk ne 😂
2026-08-12 12:09:55
0
Ummusalma idris :
nifa gdn biki sis angama maganafa sai cewa tai wai na cika zafafawa
aiku saiga lkcin sallah wai baiwar Allah dan sanmin hijab dinki nace aini inada zafafawa ba na cirewa sai na kuma gidana🥰🥰
2026-08-21 21:42:18
0
HIMA :
😂😂 kinyi gaskiya
2026-08-15 19:51:34
0
meenerht ummiiee luxe :
Sosai hakanan nayima wata taga laifina tarikeni garai😒
2026-07-31 19:36:47
0
To see more videos from user @_fatimafinds._, please go to the Tikwm
homepage.