@dw_hausa: Muhawarar wakar Zambo da Rarara ya yiwa Pantami #labaranduniya #dwhausa #news #tiktokers

DW Hausa
DW Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 31 July 2026 19:38:57 GMT
175705
19058
431
725

Music

Download

Comments

moudassir.hamid
Système 👑 :
duk wanda ke son rarara ya wulakanta yamin like .
2026-07-31 19:44:08
516
hafsybaby5
Hafsat salihu :
Rarara ya guji Karshen shi Wlh
2026-07-31 20:32:57
122
hassynation0
🌸🫧 :
Waye pantami kowa ya san dashi yake kuma insha Allah karshen rarara yazo
2026-07-31 20:37:30
71
abubakarisyakus71
abubakarisyakus71 :
INSHA ALLAHU RARA BAZAIGAMADA DUNIYA LAFIYA BA
2026-07-31 22:58:53
6
user7161243851909
mutari umar :
333333333
2026-07-31 21:04:46
0
user3050146597781
JIBRIN ABK :
mai yasa yashiga siyasa su wadanda ake zagi da suba mutane bane ko akansa akafara
2026-07-31 20:17:44
21
hyakub3
hyakub3 :
Allahu yasa mudace 🙏
2026-07-31 21:05:55
4
adamouboukari03gmail.co2
Adamou Boukari :
yayi dede wallahi mi gamin malami da siyasa
2026-07-31 19:58:28
15
mahuta410
👑👑👑 :
That is true brother 🧑
2026-07-31 20:01:54
4
alhajiabello
aminu bello chacho :
Allah Kasa annabi Muhammad 🤲 ya cecemu 🙏
2026-07-31 19:43:02
65
deejaey2
khadija turaki :
Ya Allah ka mana maganin dauda
2026-07-31 21:03:11
15
bankedcash1
Banked Cash :
Meya kawo Malam siyasa, Ni banga laifin Rarara ba. Daman haka siyasa take.
2026-07-31 23:15:17
5
kamaluharuna579gm
K@m@l Sh@n@ Dbt :
wayace malam ya shiga siyasa ae gaskiya ce
2026-07-31 21:27:55
7
mubarakokasha309
[email protected] :
Toni me zance
2026-07-31 20:09:04
3
a..b..n98
Abba Na Audu :
I'm the second like 🥰🥰🥰 and first comment
2026-07-31 19:47:08
3
user70298878004567
Rabson u.d.b :
toni me zance
2026-07-31 19:45:33
3
usmanyusuf4133
Usman Yusuf :
Gombe ta malam ce Insha Allah
2026-07-31 20:13:43
19
malamcomred
Malam Comred :
No matter how we are together with Pantami, we need good people in politics
2026-07-31 21:25:43
0
oyoyo69
A OYOYO :
gombe ta malam ce ensha Allah
2026-07-31 21:12:37
9
abubakargonirawa
abubakargonirawa :
bai kyauta ba Malam wallahi 🫢
2026-07-31 20:11:47
7
majanunuprofmaqary
PROF I.A MAQARY :
2026-07-31 21:05:27
6
princedanmusa442
prince Dan musa :
Bamu da time din wannan abun takan mu mukee a Nigeria 😂😂😂
2026-07-31 19:47:46
11
naso2307
NASO :
wai shikenan masu ilimi bazasu shiga siyasa bah
2026-07-31 21:50:37
5
shahid00000001
shahid$ :
Allah ya dai daita rarara
2026-07-31 20:51:01
10
engr___aliyyu
Engr. Aliyyu :
Anya Rarara ba a Auran Mutu'a aka Haife shi ba Kuwa? 😭
2026-07-31 21:57:01
8
To see more videos from user @dw_hausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About