Allah ya bada ladan fahimtar da mu ako da yaushi prof 🙏🙏🙏
2026-07-31 22:12:06
0
user9555761135295 :
astagfiroullah wa atoubou ilayhi 🤲🤲🤲🤲
2026-08-01 23:06:45
0
ummour :
Wasu mazan duk tsananin hkrin mace saisun tozarta ta hartakai ga saki Allah ya bawa mata hkr da juriya ya kuma bamu mazaje nagari yasa kuma mugama da dunia lafia
2026-07-31 20:45:50
1
Fatima nataala nasadau :
Mallam dan Allah inaso muyi magana ina bukatan number ka
2026-08-01 08:54:33
0
Garkosabubakar umar :
Allah ya biya malam is
2026-07-31 21:00:03
0
oum jawaad :
Allah ubangiji yakara mn juriya da hakuri, Amman tabbas Muna zaunani sabida Allah, zaman hakuri mukeyi, abbanmu kasamu a addu'arka, muma munan munayi, Allah yasamu aljannatul firdaysice Dan albarkacin annabinmu
2026-08-01 07:14:41
0
DAN BASAJAH MUN BASU QAFAH EHE :
Allah ya biyaka
2026-07-31 20:54:57
0
Issaka Mahamadou :
🥰🥰🥰
2026-08-01 08:28:42
0
To see more videos from user @adam_revenge, please go to the Tikwm
homepage.