@manirfaisal: MUTANE NA ‘YAN ADAIDAITA (KEKE NAPEP), KUZO KUJI Kuzo in faɗa muku abin da zai amfane ku. Wannan ilimin na iya taimaka muku ku guji samun sabani da ’yan sanda a hanya, kuma ku san abin da doka ta ce game da aikinku. #arewa__tiktok #creatorsearchinsights #trendingvideo #kanotiktok #fypシ
Manir Faisal Esq
Region: NG
Friday 31 July 2026 21:19:52 GMT
Music
Download
Comments
Usman Umar Katsina :
Don Allah me Esq take nufi a Low?
2026-07-31 22:37:27
2
m jougla :
2026-08-03 15:57:21
0
shukuranaibrahim.turaki :
kai ne mutum na farko da ka karamin son karatun lawyer.Allah, ya saka maka da alheri sir.
2026-08-09 23:55:55
0
Northern Intels 🔹🔷 :
Meyasa ba a koyar da duk wannan a makarantar secondary da primary, akwai bukatar hakan gaskiya
2026-08-04 18:27:28
1
DG ASMANE KONNI✅ :
Masha Allah, Barister Allah ya kara lafiya da Nisan kwana
2026-07-31 21:34:07
0
Abdullahi adamu Muhammad :
Wallahi nima mutuminkane kana burgeni
2026-08-01 00:41:26
0
Umar Abdullahi :
munagodiya barista mu inkekenafe allah yakaramakabasira
2026-08-01 10:44:22
0
YR~ :
Wlh Ina alfari dakai
2026-08-05 03:21:07
0
Dan Fulani :
KASUPDA 😂👍
2026-08-01 12:55:38
0
shuaibu :
Masha Allah Esq
2026-08-01 11:19:43
1
abbajato AJ :
shawara cikin dabara . weldon barrister 😁
2026-07-31 21:23:14
0
lil adam gombawa :
gaskiya muma munkaru da iliminka domin hakan zaisa mukiyaye🙏🙏🙏
2026-08-03 11:42:54
0
Musa :
Allah ya saka da alkhairi Esq
2026-08-01 17:17:53
0
Bin Evraheem :
Ai harma mu daba Masu Dan sahu ba mun karu.
Allah Yara ilimi Mai amfani, yah Kuma kiyayeka.
Esquire namu🥰
2026-08-01 20:10:14
0
DIRECTOR✅ :
ALLAH YA TAIMAKA SIR
2026-07-31 21:23:30
0
𝓝𝓐 𝓑𝓞𝓓𝓐 :
Allah ya saka da alkhairi
2026-07-31 21:29:17
0
Eng Bello B. Kano :
In bada barrister dame Zamu kiraku
2026-07-31 22:27:18
1
abundumba :
mungode amma insun @tambayemu kudi fa
2026-08-02 17:44:03
0
abdullahi :
🥰🥰🥰
2026-07-31 21:34:31
1
DIRECTOR✅ :
🥰🥰🥰
2026-07-31 21:23:04
1
auwali MTRT :
🥰🥰🥰
2026-07-31 22:52:53
1
khalifagwarjotextiles :
🥰🥰🥰
2026-07-31 21:25:02
1
the last born ⭐⭐⭐ :
🥰🥰🥰
2026-08-01 00:00:28
1
9299hamisugarba :
👍👍👍
2026-07-31 22:01:06
1
laminu 111 :
🥰🥰🥰
2026-07-31 22:34:00
1
To see more videos from user @manirfaisal, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2026 TikWM. All rights reserved.