Masha Allah harda zanyi bacci Amma nafasa danaga kin saki 😂🤣🤣
2026-07-31 22:24:27
32
Ammin sapwan henna disine :
thanks 👍
2026-07-31 22:45:05
2
UmmuHaleem :
Yan uwa ya mukaji da murmushi bakina kamar ze yage😂🤣
2026-07-31 23:10:51
20
Neeseert✨✨ :
kaiii jama'ah wlh antashi kaina bani da data 2days ama kullum tunani na kar ayi posting yawuce ni ban kalaba omo this emotional luv no be for here ah swear 😂😂🤣🤣
2026-08-01 06:48:22
6
Nimcyluv Sarauta :
Ka kyauta ko kin kyauta da kika dawo mini da soyayyata sabuwa 😭🥰