baba 🙏🙏🫵 sorry douniya Aizagi Annabawa🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲 Allah
2026-08-01 20:25:43
3
M d :
Nan kakama yimana kuka a 2015 anabaka minster bamu sake jin motsinka ba
2026-08-01 14:05:58
23
mahamma.bolla :
hhhhhhhhhhhhhhhhh
2026-08-01 12:39:00
1
Lawan Hahmad :
hhhhhhhhhhhhj
2026-08-01 19:02:12
1
T-BAUCHI SKT🛼 :
Kadan kenan
2026-08-01 15:07:12
5
abubakarabdulazi92 :
Hmm malam ai gaskiya baka shiryama siyasaba amma to me banga qbin kukaba saboda ita siyasa haka take tunda kasama ranka kanaso ka gyara be patient endurance and preserverance you will succeed insha Allahu kadan kagani indai siyasa watarana dan kaninka zaiiya marinka
2026-08-01 14:44:50
5
Arafat chago mailéle tahoua ☝️ :
rrr www
2026-08-01 17:37:50
1
zuhranuradra2 :
insha Allahu karshen rara yazo ni yar darikace amma nayi Allah wadai da wannan wakar
2026-08-01 17:17:49
5
Ibrahim Aminu :
sorry mallan
2026-08-01 13:04:40
2
Idris Ahmad :
mlm aiyanzu kuka ya akare tunda anshiga siyasa
2026-08-01 20:53:34
4
mrs fine 001🖕 :
don Allah duk masoyin mlm yamin like
2026-08-01 19:23:59
6
Zulaihat Bala :
innallaha ma assabiri bakomi akwai lokaci
2026-08-01 20:21:09
2
serlmertyy :
dan allah mlm kabar maganan siyasan nan saboda raini yake jawowa wanda baikai yagayama maganaba sai yafadama yanxu rarara nawa yake da xaiyi wannan maganan kayi hakuri dan Allah mlm akwai allah xai sakama
2026-08-01 20:35:14
2
Muhammedahmet :
dan allah Inna Tamba ya rara dan sunnah ne
2026-08-01 21:23:19
0
Auwalu Yunusa :
2026-08-01 15:49:20
1
masa,ud dan malan :
Allah yarufamana asiri
2026-08-01 11:22:10
3
Bilyaminu suleiman tama :
sorry malam siyasa kenan
2026-08-01 14:02:17
1
Idris m mandera 💪🙅♂️🙅♀️👬 :
Allah yayimasa yadda yawa karuna👍👍🥰😂😁
2026-08-01 18:16:00
1
nasirzaki :
allah yakiyaye gaski akwai kura alahira inhakane allah yasa mudace
2026-08-01 16:15:26
2
08105757545 :
malan kayi hakuri kashiga siyasa
2026-08-01 20:06:18
2
Shu'aibu Yusuf :
dan Allah malam kayi hakuri
kayi kamar bakaji wakar namba
ire irenku yawajabta kuyi shubanci
ta kowane fsnne bawai ashararaiba 🙏🙏🙏🙏💯💯💯
2026-08-01 15:53:14
3
MAI SHAGO :
miyasa kashiga siyasa malan sorry
2026-08-01 11:18:59
1
🇦🇪Mukaddam🇦🇪 :
Malam Ya Shiga Sabuwar Makaranta
2026-08-01 16:20:28
2
abudulhameedmuham :
Allah yakara😂😂
2026-08-01 18:33:01
1
To see more videos from user @maituywt4pw, please go to the Tikwm
homepage.