Allah mahaifina da yayana da suke bin hanya da Sauran Allah kashiga lamarin su mugun ji mugun gani Allah y kareku baki daya da sharrin mugayen hanya 😢😢😢
2026-08-01 06:08:28
129
oummukhausar :
wallahi ina maruqar Tausayawa direbobi Allah ya kareku A duk inda kuka saka gaba😭😭🙏🙏🙏
2026-08-01 20:01:17
16
Moon Knight :
kaiii, An burgeni. irin abinda nake so kenan. THIS IS WHAT ADVENTURES means
2026-08-01 21:44:25
0
A m a Jafuno 282🇳🇬🇳🇬🇳🇬 :
karka sure
never give up 👏👏👏
aikin mazane❤️❤️❤️
2026-08-01 18:34:04
0
Musa_Bature_10 KTG :
#the road is our life we can't change it
2026-08-01 17:19:09
0
MR BAZUM :
INSHA ALLAH LAFIYA ZAKAGAMA
2026-08-01 05:30:15
19
zulaiha shukur galadima :
Alhamdulillah da nike mace
2026-08-01 10:38:48
21
malan habu129 :
Wallh kuwa Respect Drever💪💪💪🫡🫡🫡🫡
2026-08-01 09:12:11
0
baby cutie 🕊️🕊️ :
I hate this sound 😌
2026-08-01 10:45:12
1
najma labaran :
Allah sarki yayana, allah yatsare min kai da sharrin duk wani mugun halitta
2026-08-01 19:07:12
6
cutie khairat🥰 :
sbd neman duniya Dan uwa sai ka sai da ranka wlh awaya nake kallah ammn kaji yadda gabana yake faduwaba ka canja sanaa Dan allah
2026-08-01 08:12:55
10
Bangeess :
wanda duk yayarda da driver yafi sojan zamani toh ya danna muna like ☺️☺️☺️
2026-08-01 14:03:40
74
lailove :
ya Allah ka tsare mana su a duk inda suke🙏
2026-08-01 12:31:19
8
anashappyfood2 :
ramma Sai de mai shi fatan alheri nake 🙏🙏🙏
2026-08-01 05:33:01
10
amnert :
Dan Allah wanan wani garine 🥺
2026-08-01 21:23:36
0
SADEEQ AMBURSA 001 :
Allah ya kare mana ku driver's
2026-08-01 05:31:34
8
khad baby🥰🥰 :
Allah ya tsareku
2026-08-01 11:51:34
3
ummieyskincare and more :
Allah sarki rayuwa
duka anayi sbd mu
Allah yasa maka hannu y tsare hanya
2026-08-01 17:50:31
3
khadija A idris :
Allah ykr ku dg dukkan sharri
2026-08-01 12:33:26
0
Sadiq33 :
Ai wlh tuki ba sana a bace,, hhmm
2026-08-01 10:20:59
0
💋cutie 🦋pie 🍓 :
Allah ya tsareku aduk inda kuka shiga
2026-08-01 13:03:37
1
maikarotextile2 :
Allah ya satare hanya
2026-08-01 11:59:21
3
momyn muhd doro :
ya Allah katsare mana mazajenmu da duk wani driver
2026-08-01 16:46:35
4
Haj Rabi Makeup :
Yanzu idan mota ta lalacé nan wa zey taimaki mutum 🥺
2026-08-01 10:35:12
3
Abban suhailat :
Wallahi na dauka AI ne Ashe video gaske ne
2026-08-01 13:16:38
4
To see more videos from user @on_the_road_2, please go to the Tikwm
homepage.