@realprofessorahmad: Part 1160 #millionviews #fyp #createsearchinsight #viral #tiktok

Prof.Ahmad Ibrahim
Prof.Ahmad Ibrahim
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 01 August 2026 07:45:48 GMT
56032
6754
228
183

Music

Download

Comments

auwerl_saee
Auwal Isa :
Wallahi saboda Dr. Idris dayawan malamai bana ganin girman su.
2026-08-01 10:11:08
120
alhaji_abdul_aziz1
✨️Alhaji Abdul 🌴 :
daga yau ninabar sauraren Mansour isah yalwa Allah yajikan dr idris
2026-08-01 19:07:40
24
abbaminister
🇲 🇮 🇳 🇮 🇸 🇹 🇪 🇷 :
nifa dama ban cika sauraron maliman qungiya ba Albanin Zaria Sheikh jaafar dr idiris Guruntum Triumph suna fi saurara
2026-08-01 22:02:26
28
sunusilawan95
خالد الهوساوي💞 :
Allah yasa mudace 👏
2026-08-01 21:44:17
3
user4875947443818
HAMISU :
Allah yajikan Dr Idris da rahama
2026-08-01 07:56:43
39
dan_kasa_makole
Ibrahim Dan kasa :
yakamata kufahimta Dr Idris mlmn Sunnah ne prof.Shima mlmn Sunnah ne Allah yayafe musu kura kuransu kuma babu wanda yafi qarfin yin kuskure
2026-08-02 05:27:55
15
gdpwudil
Captain___✊🏻✊🏻 :
Na rantse da allah an cutar da bawan Allah nan allah ya jikan dr da rahama kawai
2026-08-01 10:43:47
55
abdulhameedabubakar92
AbdulhameedAbubakar208 :
Allah yajikan Dr IDRIS da rahama Kuma Allah yagafartamasa kurakuransa 🤲😭
2026-08-01 12:54:04
22
muhammad.s.adam
MHMD CHASKE KANO🇳🇬 :
Dr Namu Allah yayi maka rahama 😭
2026-08-01 09:08:00
17
abubakaradamu6385
AbubakarAdamu :
Dr. mazan kwarai Allah ya kyauta makwanci
2026-08-01 13:38:13
14
khaleedoun
khaleedoun :
Shiyasa wllh yanxu tunda naganoshi banajin karatunsa mansur ai sai addu a
2026-08-01 17:11:47
5
bnqaseem
Bn Qaseem :
Allah yajiqanka Dr Idriss munatareda kai
2026-08-01 09:21:37
19
usmansolo
𝐔𝐬𝐦𝐚𝐧 𝐒𝐨𝐥𝐨 ☑️ :
Munyi rashin Malami maiyi don Allah... Allah ya jikan ka Dr. Idris 😭😭😭
2026-08-01 14:08:17
11
abdugital
GITAL✍️ :
Gaskiya muna kewan ka Dr. Allah baya barin wani don wani Allah sa chen tafi nan dadi 💔🥺
2026-08-01 10:18:39
15
officialulagend
Official U lagend :
Allah yajikan Dr
2026-08-01 09:45:54
20
hash.man7
hash Man :
Allah yajikan dr
2026-08-01 10:56:33
7
jaafarauwal1313
JAAFAR AUWAL :
mazan kwarai Allah ya jikan dr
2026-08-01 16:47:45
6
sunusimuhammadmu5
Akkhul musleem :
Allah ya jikan Dr tauheed
2026-08-01 08:59:19
9
imranainoussa679
Imrana Inoussa assalafy maradi :
ammiine
2026-08-01 10:56:03
5
umaralhassan285
umaralhassan INKIL :
ALLAH YAJIKAN DR IDRIS ABDUL'AZIZ
2026-08-01 09:15:14
8
kamalbala91
Kamal Bala :
Daman Dr yacemana bayakarya ma kowa wlh,allah yajikanka Dr ilimi
2026-08-01 12:50:21
7
auwalabubakar90
AUWAL<>AAG :
hmmm malaman Allah suntafi malan sai 111
2026-08-01 09:41:04
6
user3931961670905
ismail djappay +237 :
Allah ya jikan Dr idiris
2026-08-02 20:02:44
2
nuruddeen030
nuruddeen030 :
irin wannan post bayida anfani allah sawake meye anfaninshi
2026-08-01 21:02:44
0
zakarinho61
Zakarinho :
Gaskiyane ❤️
2026-08-02 00:44:58
2
To see more videos from user @realprofessorahmad, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About