@kalamansoyayya7: 💯🌹💋🥀Kalaman Bege 🌺Idan kuna nesa da juna💫 🌠Ko da yake jikinmu yana nesa da juna💓amma ka sani cewa kowace bugun zuciyata tana ambatar sunanka ne. Ina kewarka fiye da yadda kake tsammani💓🌹Zan iya jure komai a rayuwa💯amma ba zan iya jure rashin jin muryarki 💫ko ganin murmushinki ba🌺 Ke ce numfashina🥰💆🏻♀️😁💘