@dokinkarfetv: ‎BABBAR MAGANA: Cikin Minti Biyu Tinubu Ya Jefa Najeriya A Masifar Da Har Yau Ba Ta Fita Ba A Ranar Da Aka Rantsar Da Shi, In Ji Sadiq Sani Sadiq ‎ ‎Jarumi a masana'antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq ya bayyana cewa tun a tashin farko Tinubu ya jefa ƴan Najeriya cikin bala'i ta hanyar cire tallafin man fetur a ranar da aka rantsar da shi a matsayin shugaban ƙasa a shekarar 2023. ‎ ‎Sadiq, ya bayyana hakan ne a cikin shirin Podcast na Dokin Ƙarfe TV, inda ya ƙara da cewa: ‎ ‎"Tun kan a gama rantsar da shi farashin Dala ya ɗaga aka kuma fara haɗa layin mai a gidajen mai; masifar da har yau talakan Najeriya ke ciki kenan". In ji shi. Ku dakace mu nan gaba kaɗan domin samun cikakkiyar tattanawar. #nigeriantiktok🇳🇬 #hausatiktok #kano #dokinkarfetv #africa

Dokin karfe TV
Dokin karfe TV
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 01 August 2026 10:25:59 GMT
140483
23337
325
792

Music

Download

Comments

al_umsam01
al_umsam01 :
Major is coming INSHA ALLAH ❤️
2026-08-02 18:22:38
2
senior.man647
Senior man🫡 :
Confirm
2026-08-02 10:43:21
0
halimamuhammadbaba
Hasad❤️💍 :
Tabbassss
2026-08-02 16:48:09
1
uthmanmuhammad3110
@uthman muhammad3110 :
Great news
2026-08-02 11:24:39
1
usamaskf122
Usamaskf122 :
wannan haka yake wlh Cikin minti biyu ya Saka Nigeria a masifa
2026-08-01 13:45:09
62
houmayrat
HUMAIRA 🌹 :
allah yasamaka da alkhairi baba sadik 🥺😥
2026-08-01 14:27:16
41
__abdooll1__nura
Abdooll____Nura :
maganarka hadisi kadai yafita qarfi
2026-08-01 22:52:05
7
asiwa050
TUNUBU :
wai waye wannan
2026-08-01 14:09:54
11
naziru1591
Naziru :
Wannan Maganar Gaskiya Ce
2026-08-01 12:19:06
29
maafashion_house
maafashion_house :
Allah ya saka maka da alheri
2026-08-01 13:42:24
10
merlin78752
MALIN🤕 :
wannan haka yake
2026-08-01 13:22:50
9
bintudaheer0909
🥰🥰🥰 :
Inayinka guy din nan sbd confidence 🥰Allah yasakama da alkhairi 🙏 kuma Allah yasa kaima karsujaka cikinsu
2026-08-01 13:28:36
9
danalhaji874
Danalhaji :
gaskiyane
2026-08-01 13:16:21
6
rabiubk
rabiu bk :
ai Sadiq sai dai allah ya saka mana a man wan nan milkin allah ya isa kawai
2026-08-01 12:54:35
6
jamiluyusuf26
Yusuf jamilu :
allah yasaka da alkairi 👏
2026-08-01 13:14:28
7
mansir435
mansour :
dan Allah mukula da sallah Akan lokaci
2026-08-01 13:14:13
7
maman_dady_sokoto
maman_dady_sokoto :
wallahiko
2026-08-02 20:58:47
2
mubarakmusa817
muvson mk :
gaskiyane wanna
2026-08-01 13:20:44
5
me.barclona
king 🤴 asensio :
ina DJ Mario Sokoto
2026-08-01 15:41:24
2
deejhert2
@deejhert :
hakane wllh
2026-08-01 21:30:11
1
suleiman_sani_mlf
Suleiman Sani Mlf :
saidakai
2026-08-01 14:14:59
4
officialothmanjma
Usman Adamu Baffah :
kayi Jan wuya kahuta sadiqqu💯🙌
2026-08-02 17:46:58
3
kabirusalisuaji
keeby s aji :
allah ya kareka sadiq
2026-08-02 10:36:38
3
abdullahi.tasiu31
BiG. ABDUL.. :
major is coming
2026-08-02 01:06:26
1
ahamatibirahim2
maliki. yahuza :
Masha allah wannan gaskiya ne
2026-08-01 17:19:43
1
To see more videos from user @dokinkarfetv, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About