Rara has to be prosecute him in a competent Court of law.
2026-08-03 21:25:02
0
Ismael marine :
that is life
2026-08-03 21:34:19
0
abubakarsalisu7903 :
i love you fantami
2026-08-03 18:37:31
6
Aboubacar :
webcam
2026-08-03 21:43:42
1
Nazifi Ahmad :
Sir, I'm sorry, we're running a campaign.
2026-08-02 13:23:26
3
Feerdausee Auwal Abdullahi :
Wllh Allah ya isa tsakaninmu da rara baxamu taba yafe masaba yaje munbarshi da allah 😭
2026-08-03 21:12:00
7
Zulaihat Dahiru :
malam kakyalesu da allah allah zaimaganinsu malam mumunayinka kullum alllah yatsaremanakai
2026-08-03 10:05:51
17
Arimi Abdoul-Rahim :
Assalam Alaik MALAM . ni bankaika ilimi ba . Amma naso kayi yadda kaso kayi ! shine ( Shuru ) dan karka Basu gudun muwar bata Dunia , dan irin wannan alamu ta karshen Dunia ce. Allah ya kara Maka daukaka , ya sa ka gama da Dunia lafiya .
2026-08-03 23:20:43
4
khamisu aminu :
malam kayi hakuri, katuramasa aniyansa, Allah zaisakamaka
2026-08-03 20:52:03
9
kbeer46 :
gaskiya mallam kadaumata ki wllh
2026-08-03 20:59:21
5
MR'S BANGEES :
Allah sarki mlm Allah ya kara lfy da nisan kwana, badai mutun ba sai dai Allah
2026-08-03 13:36:20
11
YAU IBRAHIM MUSARI :
mlm dan allah inkagama shekara hudun farko a gwamnan gombe kafito takarar shugaban najeriya in sha allah zamuyi nasaraإصبر وما صبرك الابالله
2026-08-03 11:49:34
16
hon Sallau tukulma :
wakafa tayi dadi akaro mana wata
2026-08-02 16:28:05
14
Naziru Mai wakas :
malam yakamata kabiya kudin wakar wallahi
2026-08-02 09:08:51
8
amirumaidamma :
mlm kabAllah i da alla
2026-08-02 21:49:58
5
jannat💕💕 :
don allah dady kada kamasa magana shiruma maganace kai kanada hankali shikuma bashida hankali pls dady
2026-08-02 11:40:26
11
UMMU REJALL👑💯 :
In sha Allah malam zai mulki Nigeria 💯Allah ka shirya kuma ka gyara mana qasarmu Nigeria 🙏
2026-08-03 11:02:13
5
aliabdullahi737 :
wlh wannn wakar tasa naji son malam yashiga zuchia ta sosai
2026-08-03 06:16:18
5
Z♥️ :
malam dan allah kada ka tanka musu kwai kacigabada wa'azinka mukuma muna saurara muna jin dadi allah yaqaramaka lpy da nisan kwana
2026-08-02 20:08:34
10
Abdallah222 :
Dan Allah duk wanda baya bayan rarara yamin like
2026-08-02 11:31:32
39
Ibou mangaizé :
malam kabarssi da Allah me i am from Niger.
2026-08-03 09:14:48
3
oummie mubasshir :
bi sabar
malam kairan insha Allah
2026-08-02 21:41:17
3
Shamau Bali :
@weew
2026-08-02 10:34:09
2
صلى الله على محمد :
mln kayi hankuri kabarchi da Allah🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-08-03 21:45:57
3
To see more videos from user @yusufibrahim65775, please go to the Tikwm
homepage.