with due respect gidan nan ba technology ayin sa yayi sada Kuma KO ina karami ne
2026-08-01 20:40:50
30
💞softy💞 :
Wannan ba gidan mu bane lukutaye gaskiya
2026-08-02 08:23:28
11
Dan❤️Shuwa❤️Arab❤️🇷🇴🇳🇬 :
Kuna bada easy buy
2026-08-02 09:07:23
1
Arewa Import Lab📈 :
Allah ya kawo kasuwa
2026-08-01 20:23:46
8
🌱 :
نفسي أعرف وش مشكلة المهندسين في تصميم البيوت في نيجيريا أفكار نفسها ما في شي جديد سواء من المطبخ أو من الحمامات والغرف تصميم البيت من الخارج جدا جميل ولكن من الداخل جدا سيئ كل تصاميم البيوت كلها شبيه بعض ليش يسوون المطبخ نفس حجم الحمام؟؟؟؟؟
2026-08-02 00:55:07
5
Pinkie's Spark Creations :
wannan living room dan mitsitsi gsky gidan a takure yake
2026-08-02 07:27:46
11
Aisha Muhammad :
ko gidan haya ai kara ayalwace
2026-08-03 09:24:27
1
Eng baturan aiki :
Ko,a Abuja yake yayi tsada balle akano
2026-08-05 16:02:40
2
babylove :
Dole Sai Anyi dakuna dayawa ne😳😳😳
2026-08-03 17:45:57
2
عبدول نصر :
Ina za a sa Mota
2026-08-02 10:48:41
2
Phateemah Zarah 💞💞 :
Nawane zan siya zan bawa mijina da zamuyi aure saimu zauna aciki basai yabawa kanshi wahala ba 😂
2026-08-19 17:20:02
5
ALI Muhammad :
Ya allah ka bamu
Dukiya na halal 🤲🤲🤲
2026-08-08 18:17:03
1
To see more videos from user @bageerafied, please go to the Tikwm
homepage.