nayi. dana sanin jiran ganin fuskar amaryar nan😭wlh
2026-09-18 10:39:19
395
Maryam Muhammad :
duk wada yarasa abun cewa tamun like 😳😳😳
2026-09-17 16:49:01
225
𝐘𝐚𝐲𝐚 𝐇𝐚𝐢𝐝𝐚𝐫 :
Ina Amaryar take?😳
2026-09-17 00:05:34
179
usyna 35675 :
ahaka kuma allah yabata miji kuma ta auru amma wata acikin masu bad coment kamar balarabiya amma allah baibata mujinba dan haka idan kaga halitta allah kuce masha allah
2026-09-19 08:47:21
72
proman🎯 :
tun daga kawayen Amarya jikina yayi salatul fatii😭
2026-09-18 15:59:55
49
Ashiru A boy :
munga ango saura amarya
2026-09-18 20:01:25
54
Diamond teema🦋😘 :
Tunda naga kawayen amaryan Nasan zaayi haka 😳
2026-09-19 11:39:35
15
Big fauzy😍😔🩵 :
Amma yan awarane koh
2026-09-17 15:58:50
23
Eyshart :
Koh mai yahana amarya zuwa oho
2026-09-14 12:03:50
37
️💫 :
auran me awara ake[Tears of joy]
2026-09-18 10:33:43
11
aatadabaye :
yanzu fah zagin halittar Allah babu wuya Allah yashiryemu Amma Sam ba koyawar Allah da manzonsa bane
2026-09-20 22:34:40
5
Danshugaba013 :
Gaskiya Allah ya Isa
Da jiran Ganin wannan fuskar🤣
2026-09-19 22:22:42
5
Eesha❤️❤️ :
Ni angon kawai nake son gani[Snicker]
2026-09-18 22:20:37
7
Sama_Gwandou :
Tin a ƙawayen amarya jikina yayi 2nd semester
2026-09-18 19:02:01
17
youseef shaheed🥰💌💯 :
Kai Ma sha Allah amma amaryar shuwace ko🥰🥰🥰
2026-09-17 13:42:47
7
Aisha 💜✨ :
Sai da zuciya Ta ta buga😂
2026-09-17 14:37:48
12
Mhm collectionn hub :
Duk wanda ya rasa a buncewa yamin like 😳
2026-09-17 11:27:43
17
A 💕 :
Allah yasa shiru na ya zama alkhairi 🙏
2026-09-18 06:52:40
5
maman simrah :
sai kuta kushe halittar Allah hankalin ku kwance koh[Teary eyed]
2026-09-18 13:10:01
6
maryam :
wlh duk yunwa ta firgita su 🤣🤣🤣
2026-09-17 13:52:47
8
🌸Princess hafsatuuu🌸 :
Tabb gsky ango kana cikin lukutar masifa
2026-09-16 22:17:35
6
KHALED CÈĔ,AŘ :
Sunan wane player waii Barry
2026-09-20 17:51:32
0
💫SODEEQ 💫🤍 :
Ango kana cikin Alkhairee dumu dumu 🫣
2026-09-21 13:49:18
1
To see more videos from user @shot.by.umar, please go to the Tikwm
homepage.