@almaleek_islamic_pharmc: Tazargade @Herbs Dr. Abdulmalik Kaduna🪴

Herbs Dr. Abdulmalik Kaduna🌳
Herbs Dr. Abdulmalik Kaduna🌳
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 01 August 2026 21:10:06 GMT
75121
6172
98
867

Music

Download

Comments

mumhamza01
MAFAR VENTURES :
Thank so much
2026-08-04 09:18:07
0
aminawakil10
aminawakil10 :
Masha Allah weldone my son
2026-08-04 16:06:16
0
user3784338793832
Mizz Lush :
Aiko daga nan page naje na sayo na dafa amma dacinsa ya hanani shansa. Wai, daci kam hardana Allah ya isa jama'a 😩
2026-08-04 17:23:59
1
zakaria.abdou66
Zakaria Abdou :
s a w
2026-08-04 23:58:06
0
rabit.abubakr
Rabi@t abubak@r :
Dan Allah Yan uwa menene ruman da hausa pls 😢 Banda shariya 👏🙏
2026-08-03 17:34:54
1
mohamedqussi
kia@ AM111 :
malam mi ake anfani da chi dan magance Akuf
2026-08-04 19:38:55
0
user2202339212785
Astagfirullah :
Amma malam ance tana kawo matsalan cikon hanta da sauran kayan ciki saboda d'achinta, Allah yasa mudace, Allah yabawa kowa lfy.
2026-08-02 10:08:00
5
fulani.asali
fulani :
ya yabiya ka mungode
2026-08-04 21:17:40
0
abdoul_ak47
Abdul :
Mun gode
2026-08-04 20:14:45
0
bariyatoumazakaria733gma
Barma :
mungode Allah ya biyaka
2026-08-04 18:53:41
0
maryambulama44
@maryambulama44 :
Dr mutum zai iya ƙara habbatussauda wajen tafasawan amatsayin ciwon sanyi ?
2026-08-02 05:17:41
2
autahme
THE QUEEN 👸 🤍 :
malam Amma dacene da ita wllh jiya na jikata nakasa sha,
2026-08-03 21:03:31
1
haseenarhib
Haseenarh :
Mlm me matsalar typhoid har hanji ya kumbura da datti ze iya sha
2026-08-04 13:50:57
1
salisu.addau.bash
Salisu Adda'u Bashir :
ALLAH yasaka da alkhairi
2026-08-04 11:21:24
1
user2681234013773
Usman Ibrahim Yar'ruma :
Allah ya saka da alkhari
2026-08-01 21:59:54
2
cutiephynah
cutie phynerh :
malan matsalar hayakin iska yake tayarwa idan aka turara
2026-08-01 22:55:30
2
khadeeh125059
khaedeeh2059 :
dan Allah maganin tururuwa wlh ta takuramin🙏🙏
2026-08-01 21:21:38
1
hajara.muhammad260
hajara muhammad :
Masha Allah
2026-08-01 22:03:44
1
nabilaabdullahi2
nabilaabdullahi :
Masha Allah
2026-08-01 21:29:58
1
user78052361701951
mariya :
saw
2026-08-04 11:00:41
0
yar.mama15
yar mama 😍😍😍😍 🇳🇬💕🇸🇦 :
idan mutum yanada olsa fa bazayyuwu yayi anfani da kanamfari ba ya zayyi ?
2026-08-05 03:03:19
0
ma.mama44
Ma Mama :
asxcvnmk
2026-08-05 03:13:05
0
asmauibrahim874
asmeey collection :
dan Allah amin like
2026-08-04 14:51:32
0
abdoumaifaru
abdoumaifaru :
t
2026-08-04 16:39:44
0
zainab.muhammad600
Zainab Muhammad :
Malam Ance Dacin zai iya sa ciyon Anta? 🙏
2026-08-02 12:49:19
1
To see more videos from user @almaleek_islamic_pharmc, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About