@_____shaik:

Shaikh Mallan Leda Bage
Shaikh Mallan Leda Bage
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 01 August 2026 23:38:51 GMT
230664
21464
907
4630

Music

Download

Comments

ummuafiyacollection
Ummu Afiyah collections :
Allah ka hada da wanda ya sace min esteblizer da cooking gas
2026-08-02 13:07:22
2
ayt.caps.and.clot
AYT CAPS AND CLOTHING :
Dan girman Allah muhadamasa kudin mashing a comment section 😂😂
2026-08-02 09:38:36
153
ummhkaty
umma lawal :
wlh da ehnada kudi saina sai mashi sabo
2026-08-02 08:22:30
43
yakub.dan.hajiya
YAKUB dan hajiya ant :
Baba wanan ko duniya yasace iyya abinda za I mai ke nan
2026-08-02 07:52:06
51
muntaqalawan12345
Rchp Muntaqa lawaln N~ware :
to wllhi wagga addu'a taka ko ina batazuwa don akwai kuskuren sosai a
2026-08-02 05:11:24
31
maman.maryam396
maman maryam 🌹 :
saw ameen🤲
2026-08-02 06:49:27
1
aminayola02
amina Yola💞 :
😳😳to yanzu mu kuma ameen zamuce kokuma me zamuce jama a😭😭😭😂😂😂😂
2026-08-02 13:08:40
10
babasventures
babasventures :
Dan Allah ayi contribution a biya baba😩 wanga addua tayi muni
2026-08-02 12:55:29
12
nais6814
🌸beentu muaxxam collection 🌸 :
wlh jiya da safe na ganshi bakin round din shiyamu zamu wuce kasuwa shikima zai ji gida da mashina dinsa Allah ya saka maka ya mida maka da alkhari 🙏
2026-08-02 07:01:20
17
angeldmaria1
😎Zakson Abbakar Zaky🇳🇬 :
Dan girman Allah muhadamasa kudin mashing a comment section 😂😂
2026-08-02 11:54:00
6
yahyaishaq14
Embee :
dan Allah nawa ne mashin naka zan biyaka, amma ka janye addu'ar nan
2026-08-02 09:30:56
8
zamau31
zamau :
Ameen ya rabbi
2026-08-02 00:59:18
2
aeeysharabah
Aisha_rabah💫 :
Wanga barawo ya mutu😂
2026-08-02 10:03:25
1
mlmjunaidunaallah
malam Junaid na allah001 :
TAURARO MAI HASKA ZUCIYA MUHAMMADU rasulullahi 💔💕✅
2026-08-02 12:03:50
28
sayyadazee1
ZeeHeart01 :
Wlh Sata kowace iri ciwo gareta Allah ya saka maka
2026-08-02 11:32:51
11
3430layla6
3430layla :
store store na bala I 😅😅 Allah yamayar maka
2026-08-02 07:24:40
6
mahmieyo3
🦋❤Mah mie yo🦋❤ :
Yau naga idi andauka ma babana mashin wayyo Allah 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
2026-08-02 01:02:38
15
sabeerummer001
BELIEVER 😎 :
wanga ko duniya yasace karshe kenan 😁
2026-08-02 07:36:05
9
bilyakado
kado :
don Allah a samu wani ya saya mai mashin
2026-08-02 04:58:31
5
abdulmumin25826
daddy :
wannan addu.a haka Zan Maida mashin din😂😂😂
2026-08-02 05:01:57
24
yusufss666
yusufss666 :
oh ynxu fa acikn Yan comment dinnfa akwai barawan babur KO 🤔🤔harnaji kabani tausayi
2026-08-02 10:31:43
7
ibrahim.gaye19
Ibrahim gaye🥰 ibrahim gaye 🥰 :
ameen ya allah 🙏🕋🕌
2026-08-02 13:40:01
3
tutor_shanga
Mr_Shanga :
Ameen
2026-08-02 13:49:39
1
fatimamuhammed563
Fatima Muhammad :
Ayi hakuri 😂😂
2026-08-02 12:50:56
6
To see more videos from user @_____shaik, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About