Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
API
Home
How To Use
Language
English
عربي
Tiếng Việt
русский
français
español
日本語
한글
Deutsch
हिन्दी
简体中文
繁體中文
Home
Detail
@bmgs2223665: Episode 06
BMGS GLOBAL
Open In TikTok:
Region: CA
Sunday 02 August 2026 10:39:25 GMT
1495
49
1
1
Music
Download
No Watermark .mp4 (
5.98MB
)
No Watermark(HD) .mp4 (
5.98MB
)
Watermark .mp4 (
5.32MB
)
Music .mp3
Comments
BEANG.小风 :
🤗🤗🤗
2026-08-08 13:52:26
0
To see more videos from user @bmgs2223665, please go to the Tikwm homepage.
Other Videos
Instantly makes me stressed! #viral #funny #couple
#fyppppppppppppppppppppppp #نرجسية #اقتباسات #ذواقين__الشعر_الشعبي
thanks very much your always the best 😘🦋😘
@🩷 ich liebe dich über alles ♥️
*YADDA ZAKI GUDANAR DA TARBIYYAR "YARO MAI KUZARI" (WANDA AKE CE MA MAI FITINA) 🏃♂️✨* Iyaye da dama suna ganin yaron da yake yawan gudu, tsalle, da tambayoyi a matsayin "mai fitina." Amma a mahangar tarbiyya ingantacciya wannan kuzari abu ne mai kyau sosai da yake bukatar jagoranci da saiti na gari, ba wai hukunci ba. Ga hanyoyi 5 da za ki bi domin mu'amala da irin wannan yaron: 1. Maida "Fitina" Ta Koma "Aiki" 🛠️ Maimakon ki hana shi motsi, ba shi ayyuka. Irin wadannan yaran suna son jin su ma suna da amfani. Ki sa shi ya taya ki gyara gado, share ɗaki, ko ɗauko maka abu. Wannan zai sa ya karkatar da kuzarinsa zuwa ga abu mai amfani. 2. Ƙarfafa Masa Gwiwa Kan Tambayoyinsa ❓ Idan ya jero miki tambayoyi biyar, kada ki ce "Ka cika surutu." Maimakon haka, ki ce da shi: "Wannan tambaya mai kyau ce!" Idan ba ki da lokaci, ki ce masa: "Yanzu ina aiki, amma zuwa anjima zan ba ka amsar dukkan tambayoyinka." Wannan yana ƙara masa kaifin basira. 3. Samar Da Wajen "Zubar Da Kuzari" 🤸 Irin wadannan yaran ba za su iya zama wuri ɗaya ba. Ki samar musu da lokacin fita waje su yi gudu, su yi wasan kwallo, ko su hau abubuwan da ba hadari. Idan jikinsu ya gaji, hankalinsu zai fi karkata ga karatu da nutsuwa. 4. Yi Amfani Da Soyayya Maimakon Tsawa ❤️ Kamar yadda muka sani, waɗannan yaran suna da tsananin tausayi da kauna. Idan ya yi ba daidai ba, maimakon duka ko tsawa, ki rungume shi ki bayyana masa yadda hakan ya ɓata maki rai. Soyayyar da yake ji gare ki ita ce babban makamin da zaki yi amfani da shi wajen gyara dabi’unsa. 5. Sanya Shi Cikin Tsarin Lokaci (Routine) ⏰ Yara masu kuzari suna buƙatar sanin abin da zai biyo baya. Idan akwai tsayayyen lokacin abinci, barci, da wasa, hakan yana rage musu ruɗani da kuma yawan "fitinar" da suke yi don neman hankalin iyaye. Iyaye a kula!: Waɗannan yaran su ne shugabanni da jagororin gobe. Kuzarinsu shi ne jarumtakarsu. Aikinmu a Sirrin Tarbiyya shi ne mu koya maka yadda zaka karkatar da wannan ruwa mai karfi zuwa inda zai shayar da gonarka, maimakon ya tafi a banza. #SirrinTarbiyya
About
Robot
API
Legal
Privacy Policy