par second? bullet ne? to yassin ko bullet baziyi gudun 80km in second ba 🤥
2026-08-02 11:42:41
0
mai martaba :
no more 80km per second in vehicles
2026-08-02 11:07:59
2
isah sani (SMB) :
howmany degrees is equal to one hour
2026-08-02 16:33:23
0
jibrilla yusuf :
80km far hour dai koh😏
2026-08-02 10:54:59
39
i_Dadile :
80km fa second
2026-08-02 11:11:00
0
𝕊𝔸𝔻𝔼𝔼ℚ ℍ𝕆𝔻🔵 :
80km per seconds kuma 😂😂😂
2026-08-02 14:19:30
5
Engr. Bashir Ridwan :
I think he meant far hour….
2026-08-02 11:49:15
1
Kwari Podcast Hub :
Walllahi tunanina malaman addini zaice 😁
2026-08-02 15:35:27
4
S man :
😅😅 ai a haka mutum zai mutu perfectly batare da yasha wuya ba 😂😂
2026-08-02 15:32:53
6
Abu Noorein :
per second Kuma 😅hk wasu ke ta cewa idan sun rasa ydd zasuyi su soki Wannan gskyr, don yyi kuskure wajan fada kawai sai ai tayin hk Kuma
abun da yake pada ai gsky ne💯
2026-08-02 13:43:00
3
Architect Mubarak Diribo :
Bayanin bae cika ba kuma akwai kuskure aciki Saboda forward movement din motar constant speed ne Wanda ake Kira da velocity Wanda ake gwada shi a distance per second or hour, while mechanism din da Yayi moving mutumin backward yayi exerting force na acceleration ne Saboda ba uniform speed bane Shiyasa bazaa kirashi velocity ba.. akwai conversions da za’ayi.
2026-08-02 14:25:10
3
A.t fashion and style school :
ba wata mota a duniyar a yanzu haka da take gudun 80km per second ba point of correction . Sai dai Tana gudun 80km per hour
2026-08-02 11:52:38
1
it's boy :
ba physic ba ko chemistry ne babu me yi mun wannan tukin ganganci
2026-08-02 14:31:48
2
the king :
𝕜𝕒𝕨𝕒𝕚 𝕜𝕒𝕪𝕚 𝕚𝕞𝕒𝕟𝕚 𝕕𝕒 𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕞𝕒𝕝𝕒𝕞
2026-08-02 14:11:10
3
ALBADAWY :
dats is third law of motion which whow action and reaction are equal but opposite
2026-08-02 10:51:35
1
ABBAH OPERA :
Sai na tuna da wani tattaunawar ilmi da aka je da Sir Issac Newton.😍😍😍
2026-08-02 16:19:17
0
RabiFIT :
wataran kuwa za a samu result a barzahu😳
2026-08-02 11:54:40
3
@Muhseen Umar :
malam physics in duniya ne 🥰
2026-08-02 11:33:39
0
@Farukutie Design :
sedai ƴan Physics ɗin dama ai🤣
2026-08-02 11:40:24
2
SGG NEWS :
80km per hr dai ko
2026-08-02 17:28:10
0
Dr_zero🇳🇬🎤 :
yes per Hour not per second.
physics works💯
2026-08-02 17:41:05
0
article 12. ✅ :
hi malam akara dubawa
2026-08-02 17:38:44
0
MAK trends and essentials :
Sede per hour gsky Malam
2026-08-02 17:36:36
0
maidoki001✅️ :
physics ko hauka
2026-08-02 17:56:26
0
To see more videos from user @web3sheikh, please go to the Tikwm
homepage.