@munatpreety0: A yau ina so in tabbatar wa duk wanda ya ji ko ya san maganar da ya faɗa cewa, hakika abin da ya ce gaskiya ne. Ya ce shi A.S. ne, ni ma A.S. ce, kuma wannan ne ya zama sanadin rabuwarmu. A yau ni ma na tabbatar da hakan. Wannan shi ne abin da ya faru, kuma na karɓi ƙaddarar Allah da zuciya ɗaya. Ba na da wata ƙorafi ko ƙiyayya a zuciyata. Ina masa fatan alheri a duk inda rayuwa za ta kai shi. Allah Ya buɗe masa ƙofofin rahama da arziki, Ya ba shi farin ciki na gaskiya, Ya haɗa shi da mace ta gari wadda za ta zama alheri gare shi a duniya da lahira, Ya sa ya samu kwanciyar hankali da ɗorewar zaman lafiya. Ni ma ina roƙon Allah Ya zaɓa mini abin da ya fi alheri, domin Shi ne Mafi Sanin abin da ya dace da bayinsa. Allah Ya ƙaddara mana alheri gaba ɗaya. Amin.

munatpreety0
munatpreety0
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 02 August 2026 10:42:44 GMT
156899
16729
640
538

Music

Download

Comments

sarki.mai.mg
sarki Mai MG :
sorry life
2026-08-02 17:41:44
0
1muhammad_sani
Muhammad Sani KhalipSon :
Sorry Prince
2026-08-02 17:38:51
0
yarmama32
yar mamah :
Gaskiya kincika yar halak🥺
2026-08-02 10:51:07
144
sadeeyakabala1
sadeeyakabala1 :
Wlh kinsani kuka 😭😭😭😭 Allah ubangiji yasa haka shine mafi alheri
2026-08-02 11:07:45
119
hussaina.abdulaze
Hussaina Abdulazeez :
Why am I shedding tears?😭😭😭😭😭
2026-08-02 13:13:07
1
aafabricsndmore
aafabricsndmore :
To ai ynxu in mutane AS ne,akwai abunda akeyi a haifo yara lafiyayyu
2026-08-02 10:52:08
64
marcyngarocollection
MARCYNGARO COLLECTON :
İnde hakane zan hadaku da wanda zai Baku magani 🥺
2026-08-02 12:39:49
35
rastaomar.tassiou
Omar Tassiou moudi 🇳🇪🇧🇫 :
ameen summa Ameen
2026-08-02 12:11:33
0
_meenaart_
Ameenatou🦋💕 :
Dan Allah wannan real account nata ne ?
2026-08-02 12:21:08
8
teemazahra34
fatouma zahraou :
wallahi kin cika yar halak 🥰 🙏
2026-08-02 10:55:00
51
fatimarh180
KHAUSAR❤🥀👸🏻 :
Wlh ynx haka kuka nakeyi 😩 Innalillahi allah yashiga lamarinku wlh banjidadiba amma allah ne yatsara muku hakan allah yafimu sanin minene dai dai arayuwar kowa 😭😭😭💔🥹🥹
2026-08-02 11:14:57
13
abdullrespect
Abdull Respect  :
Ameen ya Allah 🙏
2026-08-02 11:33:45
20
user16285321326742
cutie_Amal🍁 :
Innalillahi wa inna lillahi raji'un I was once a victim but ni saura sati biyu auren mu aka fasa wlh har anko mun fitar
2026-08-02 17:21:41
6
oga_abdul1
O G A A B D U L 🦡🦡 :
Anty mah 💔🙏
2026-08-02 18:18:17
13
humairas29
Humaira😊 :
yanzu ni kukan da nake yaran da suka Saba da ita ya zasuyi gashi Wani mugun kama suke dake 😭😭😭 innanillahi wa inna ilaihir rajiun
2026-08-02 11:32:29
25
aishatouadam
Aishatou Adam :
yaran ma abun atausaya musu ne gsky suna ganin rayuwa🥺Allah shiga lamarin
2026-08-02 11:57:30
6
iya_habu
Ummi hutu :
Allah yakara shiga Lamuranmu bakee daya 🤲🏻🥺😭💔
2026-08-02 12:45:42
5
zedzed877
soulaymane TAURARO :
👑👑👑
2026-08-02 11:21:16
1
ukthegreat1
UKTHEGREAT1 :
Ina son inyi comment Amma ina tsoron Mama 😂
2026-08-02 17:57:56
0
mufys_secret
mufys_secret :
Allah sarki😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-08-02 12:22:11
2
matarmijinta342
🫧SH SKIN COLLECTION🫧 :
Ba account dinta bane 🥺
2026-08-02 18:40:49
0
king_uzeezango
king_uzeezango :
Sorry 😭😭😭😭😭
2026-08-02 13:53:06
3
To see more videos from user @munatpreety0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About