Fati ki kama kanki ki fara business nida nikeda 200k amma na raina nace bazai isheniba yin business, dan Allah ku ban shawara me ya dace na saida please 🙏
2026-08-02 12:13:19
70
mamu_incense_n_more :
Congratulations
2026-08-02 13:00:51
1
Hijabs/jilbabs in Maiduguri :
masha Allah more wins
2026-08-02 12:40:44
1
TULAREN WUTA |HUMRA| KULACCHAM :
MashaAllah ❤️congratulations dear❤️🥰
2026-08-02 12:37:04
2
Jiddat Collection ❤️ :
Congratulations my mentor
2026-08-02 12:11:35
4
Oum Iman duniyar kamshi :
Alhamdulillah sana'ar turare yanada albarka sosai gaskiya nima wllh da 20k nafa amman yanzu Alhamdulillah sai san barka har nabiya ummara
2026-08-02 21:32:16
9
Scentluxe._ :
Allahumma barikkkk🥹❤️❤️❤️
2026-08-02 12:04:56
8
matareelah :
Allahumma barik sis🥰🥰
2026-08-02 14:14:16
6
Exclusive _scent_by_garos ESG :
Prettiest mentor Allahuma bareek ❤️🥰🥰
2026-08-02 13:16:47
5
kamshi by ayushayn :
Masha Allah, ubangiji muma ka albarkace mu a harkan nan kamar yadda kasa albarka a tss
2026-08-02 12:09:55
12
Everything_meat :
I started with 10k 🥹 Alhamdulillah 🥰
2026-08-02 12:55:25
12
oum heedaya rumbun kamshi :
tss ina miki murna sosai dear , exactly son da nakewa turare yasa nafara sana'ar da 3_3500 thousand but yanxu Allah yana budamin nima ,ganinkin naji nima wata ran zan bunkasa inshallah,I m really appreciate you tss.Allah yatemaka mana.
2026-08-02 14:19:13
6
mamanunays collection :
Masha Allah
Muma Allah yasa munada Rabon daukaka aduk kasuwa da mukasa a gaba
2026-08-02 12:17:10
7
Mum Rashaad Collections :
Garkuwar Sana’a ta Arewa ina miqo gaisuwq
2026-08-02 13:34:00
5
Incense by hallys and more :
Masha Allah wlh danke kawai nasa data Allah ytaimakemu baki daya