Please junaid yana da tsayayyiya koh in tsaya 🤦🏻♀️🥰😅😅😅
2026-08-02 13:00:31
262
Zarah kyari💎🦋 :
Anya ba Al zan auraba?
2026-08-02 14:57:35
99
ladykhady :
kuje nima ku dinga kallon nawa please 🥲🥲🥲Nima de kullum ina nan din
2026-08-02 13:14:33
69
ria🫧 :
This is giving he is royalty’s vibes
2026-08-02 23:33:18
54
Barrister👨⚖️⚖️ :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🙏🥰
2026-08-02 12:29:54
253
HUMAIRA 🌹 :
sak yadda suke mana,a novel wallahi 😅😆
2026-08-02 14:56:43
96
༄ 𝓝𝓪𝓳𝓵𝓪 ༄⟬⟭ ⁷ :
Yanzu dai muna iya ganin mijin novel ta AI 😅😂😂😂
2026-08-05 15:17:38
21
sparkle.zuhra💄🌸 :
Nifa sounds din da ake sawa ke bani shauki😂
2026-08-02 14:57:09
23
EISHAT BABY 🌹🌹 :
Yamukaji da murmushi
2026-08-02 20:42:47
12
SNACKS CITY FOOD AND BEVERAGE :
Finally de munfara ganin mutanen novel afili 😭😂
2026-08-06 09:57:32
11
Salmah Rasha :
Ayi taggin dina next pls
2026-08-02 13:01:57
8
❤️BEE MAGA❤️ :
Gaskiya A I yafi saurayina 😂🥰
2026-08-02 16:32:38
6
Asma’us AI videos :
Keep going sis❤️❤️
2026-08-02 12:55:59
6
Snacktory🍰 :
Kun ga yadda gloves da bag dinshi suke disappearing 🤣
2026-08-02 19:20:48
7
Fatima zahra📿📿💞 :
Kar Amanta Ayiwa Annabi Salati
2026-08-05 22:40:23
13
Precious💗 :
Gaskiya Wnn story din yana ginger 😅
2026-08-02 13:37:26
6
zeey :
ni wlh daurin dankwali AI yake mugun burge ni😂
2026-08-04 12:27:37
6
ria🫧 :
Wattpad readers de done start our wattpad movie o every thing is just on point 🥰
2026-08-02 23:32:09
8
Bzee_Luxe_Veils🥰 :
wanna kamar He is royalty ne from wattpad fa
2026-08-05 03:11:24
9
🎀Autar Mamah🎀 :
Nifa inba sunnn Mazan aka fadaba Bana ganesu 🥺
2026-08-02 23:33:27
9
shalelen hubbie 💫✨🌝😍😍 :
Dan Allah ku fada min asalin sunan novel Nan inaso najishi ne😭😩🙏
2026-08-02 13:29:37
18
nernahmusa :
Jama’a ni pa bana gane Yarima Amir da price junaid🥺
2026-08-02 13:12:30
69
Hawwah 🤍 :
Na kamu da son junaid Allah ka bani shi 😭
2026-08-02 16:15:21
11
Khadija Al_amin :
Assalamu alaikum. Don Allah, “He Is Royal (Masarautar Darul Amin)” novel ne kuwa? Idan novel ne, don Allah wa ne marubucin kuma a ina zan samu in karanta?
2026-08-02 21:48:10
7
Zainab Hassan :
Kai wlhy bakin cikih baiyi ba🤣🤣🤣🤣
2026-08-02 13:02:13
7
To see more videos from user @the_tales_archive, please go to the Tikwm
homepage.