@moofyalgaita001: Girmama malamai alama ce ta tarbiyya.Mu bambance tsakanin suka cikin ladabi da cin mutunci.Allah Ya shirye mu. #Mutunci #Ladabi#malamai #Arewa#moofy

moofyalgaita001
moofyalgaita001
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 02 August 2026 15:00:31 GMT
137459
19444
1173
922

Music

Download

Comments

mashaallah7742
Jamy’s Clothing Empire & more :
You have my follow for this dear
2026-08-03 07:31:16
1
akunta10
@Teemahlove10 :
ai har abada dauda bazakaga daidai ba insha Allah
2026-08-02 16:13:26
263
sssfancy
Fancynmamah :
da kyau yar uwata Kuma aminiyata🥰🥰🥰🥰
2026-08-02 15:33:45
174
xahramachina
🍀xahra_machina🍀🌹 :
Allah yabamu miji nagariii Alfarman annabi Muhammad (saw) kullum Ina shiga profile naki domin ganin irin maganganu masu mahimmanci dakike batare da nayi like ko comment ba . Allah yasaka miki da alkhairii Aunty moofy🥰
2026-08-02 15:09:36
99
incense___heaven
incense___heaven2 :
Moofy Allah ya biya ki da Aljannah 🥰🥰
2026-08-02 15:59:07
89
bomboy503
bomboy :
Nice one sister
2026-08-03 06:15:52
1
user83179195012757
Ahmad salisu :
I love you moofy sosai
2026-08-03 07:44:28
2
mohammadibrahim33344
✨⚡️MOHD💫IBRAHIM ✨💫 :
Yes of course
2026-08-03 06:46:18
1
001muhammad23
Muhammad Usman Yusuf :
sorry ba malami bane a wannan gabar Dan siyasa ne malama
2026-08-02 15:53:16
37
ayshmud
Matar Minister 🥰🥰 :
Well said
2026-08-03 07:06:31
1
queenteemah914
🎀F U L A N I🎀 :
Ameen ya rabby
2026-08-03 08:26:11
1
matar.mijinta34
khadijatou 💞 :
Gasky rara ya Raina mutane😳
2026-08-03 08:23:15
6
aalafani
Fatima A Lafani :
Saidake wlh anty moofy
2026-08-02 19:04:56
14
aboulhassan.abba
Aboulhassan Abba Ali :
tnx you so much God bless you
2026-08-02 22:21:33
8
mermerneqram328
@Mermern Eqram328 :
allah katsare malam fantami katsinewa rarara
2026-08-02 21:02:32
14
user3979685877673
rabiu :
Allah ya biyaki da gidan aljanna
2026-08-02 21:24:02
8
autah29
autan hajiya :
Good
2026-08-02 21:11:48
7
malamalbanizaria0
shek muhammad auwal Adam albny :
Muhammad rasulillah
2026-08-02 21:56:43
21
bgmustapha2
B G M :
Wlh banji dadin wakan da yayi ba😭😭
2026-08-02 23:56:18
6
malamib12457896ig
Malam IB :
inasanki dan Allah
2026-08-02 21:09:03
8
hajja_falta_jr
𝐉𝐮𝐬𝐭 𝐌𝐮𝐛𝐞𝐞𝐧𝐚 🤪 :
Daman ke nake Jira ki fito kiyi magana , I love you sis 🥰
2026-08-02 15:45:13
78
zahraalamin776
Zahra Alamin776 :
Allah ya saka miki da alheri🙏🏻🙏🏻🙏🏻
2026-08-02 15:16:25
38
ummuhusnah14
Asmeenancy✨💫🌹 :
nadade Ina kallo a TikTok Amma bantabayin comment ba sai yau,ni yar GOMBE ce kuma Ina alfahari da wannan mgn nake sis Allah ubangiji yamiki Albarka
2026-08-02 16:54:49
83
aboubac183
Aboubac :
merci beaucoup
2026-08-02 15:22:11
7
khairat.sani4
Khairat Sani :
Masha allah mutumiyar inayiki
2026-08-02 19:37:50
7
To see more videos from user @moofyalgaita001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About