Allahu akabr. yakamata rara da mabiyansa su tuna da wannan ranar. sabida rayuwar babu tabbas.
2026-08-02 16:39:09
20
Autar mermer😍😍😍❤ :
Waye yarasu wai
2026-08-02 16:42:50
19
🎀Ukhteen🧕🇳🇬Ukhteen tarh🎀 :
😭😭😭shin inmutuwa batazama wa azi agaremuba miye zaizama😭😭😭😭Allah kayimasa Rahama ubangiji kagafarta Masa inlokacinmu yayi Allah kabamu sa ar tafia
2026-08-02 17:33:49
12
Abba Sarki🌎🌍🌍 :
to shima yashiga mana
2026-08-02 16:20:34
10
Zezrah :
AC mamaci dayace idan ya dace, Allah yajikan sa
2026-08-02 17:09:52
9
sanikamfani4mm :
allah yakai haske kabarinsa da dikkanin musulmi baki daya
2026-08-02 18:19:26
5
saudatu824 :
ALLAH ya jikan ka😭kosan waka😭 bawan ALLAH😭
2026-08-02 18:29:00
14
AL AMEEN DAN GALADIMA :
Allahu Akbar wann darasine rarara kaga yadda dunia take bawa bakomai bane komai nada lokaci Allah yajikansa yamasa rahama yasa aljannah nakomarsa Allah kasa mugama lpia namu karshen
2026-08-02 16:22:16
7
Muhammad Ibrahim :
ALLAH YASA MUSHIKA DA IMANI
2026-08-02 16:26:57
6
𝐌𝐢𝐞 🎀 :
Allah yajikan shi yamai Rahama
2026-08-02 16:57:53
6
DAN MAI GARI FAMILY 👪 RADDA :
Allah sarki kosan waka lokaci yayi duk wanda ya yarda abba gida gida dan halak ne yayi mani like 🙏🙏
2026-08-02 17:49:40
5
Hamza H Hamza Bkd :
Allah ya jikansa da rahama
2026-08-02 18:16:52
1
BERMAINERH :
Allah ya masa rahama👏👏 ina fatan rarara yaji lbr rasuwannan
2026-08-02 18:52:12
2
abdul :
allah sarki kosan waka allah yamaka rahama
2026-08-02 17:38:13
7
ENTERTAINMENT TV :
Allah yamasa rahama
2026-08-02 17:32:51
1
um sadik❤️❤️❤️❤️❤️ :
😭😭😭Ya Allah yajikasa darahama😭😭🤲🤲
2026-08-02 17:29:14
1
Idris salisu :
Allah ya jikan musulmi
2026-08-02 17:07:31
1
Islam🌸🔐❤️ :
Allah yayi masa rahama
2026-08-02 16:59:53
1
SEEMAN BABA🖤 :
Allah yagafarta masa ameen ya Allah 💔🥹😭🙏
2026-08-02 18:10:22
1
IBRAHIM madugu :
Allah ya jikan she da rahama sa!!👏😭😭
2026-08-02 18:48:06
1
To see more videos from user @yasir.sani.dikko, please go to the Tikwm
homepage.