innalillahi'wa'inna'ilaihirraji'un 😭😭 yALLAH kasa ranar mutuwarmu tazo ranar farincikinmu na har abada Amin Amin yHayyu yKayyum 🤲.
yALLAH ka gafartawa muminai Maza da Mata yRabbil'alamin 🤲🥹
2026-08-02 17:42:26
89
His gurl🫶✨💕 :
may Allah grant us a good ending 🤲
2026-08-03 07:28:17
1
Mubarak :
Allah kajikan matata yau kwananta 21 da rasuwa.
2026-08-03 06:04:19
48
MrsA liman treadingcompany lmt :
kuyi duk abinda kakeso ni zanyi hisabi inji Sarki Allah 😢🥺 Allah kasa muzo gareka muna yardadu agareka🙏🙏
2026-08-02 21:10:24
104
Abba toni :
allah yasa munadaga cikin masu rabo duniya da lahira
2026-08-03 06:18:09
10
king fahad 205 :
Allah yasa mudace
2026-08-02 23:17:04
0
Isahb Sulaiman :
my mentor
2026-08-02 20:34:53
1
♥️Mrs A maleek 🥰 :
Allah yasamuyi kyakkyawan karshe
2026-08-02 22:44:49
12
saleak2 :
masoya annabi amin like
2026-08-02 20:46:44
21
fatsuma muhammad :
Allah yasa mudace
2026-08-02 19:21:19
2
Aishaidris :
Allah yasa muyi kyakkyawan karshe😭🙏
2026-08-02 20:54:21
21
Ibrahim jamilu Muhammad :
Allah yasa muyi kyakykyawan karshe
2026-08-03 05:30:49
5
Jahga Vib3z🐍😈🇺🇸 :
Tsarki ya tabbata ga Allah 🤲❤🛐
2026-08-02 17:31:49
16
AL,AMEEN :
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN 😭🤲
2026-08-02 19:08:51
6
Nancy cool :
Allah kasa mudace yasa muyi farin ciki ranar mutual
2026-08-02 18:31:39
6
💫Mr ✨Senior⚡️ :
Ya salam Allah ka mana kyekyewan karshe
2026-08-02 19:18:02
9
bellomuhammad :
Allah ya sa mucika da Imani 🙏
2026-08-02 19:08:01
5
kabiruusman581 :
innalillahi wainna ilahin rajiun allah kayimuna sauqi yasa muyi qarshe mai kyau
2026-08-02 18:44:55
7
Yusuf Anas :
Allah kasa muyi kyakkyawar karshe kasa mucika da imani
2026-08-02 18:34:36
21
El dorado :
Allahu akbar
Malam Allah yaiwa rayuwa albarka.
Hakika muna amafan da wannan tunatarwa
Allah yasa maka a mizani
2026-08-02 19:03:43
22
ALBASHIR 001 :
Allah kasa muyi qarshe mai kyau
2026-08-02 18:54:59
5
Ali maina :
Wlh mukula da sallah Akan lokaci 🥺
2026-08-02 21:15:54
5
assaida_sheriff :
ASTAKFURULLAH WA ATUBU ILAIIK 🤲🏾🤲🏾🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹🥹😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🙏🏼😭😭😭
2026-08-02 18:15:44
7
Princess Khadeeja :
Allah kasa muyi karhe my kyau Allah ka azirtamu datuba kafin mutuwa ya Allah 👏😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2026-08-02 20:48:54
11
To see more videos from user @rabealiyu07, please go to the Tikwm
homepage.