@farin_allo: Gawar Kosan Waka Kenan yayin da gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya tsaya wajen ganin anyi abunda ya kamata. Allah Ya gafarta masa tare da mu baki daya, amin #farinallo

FARIN ALLO 🔭 🔭 🔭
FARIN ALLO 🔭 🔭 🔭
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 02 August 2026 16:46:37 GMT
124470
14021
259
214

Music

Download

Comments

shadowmuhammad0
@shadow :
wlh it's hurt to loose
2026-08-02 21:33:45
1
m_jameel43
₦Mjameel :
wai Ac ko
2026-08-02 22:40:09
1
wayasangobe22
WAYASANGOBE😔 :
Ameen summa ameen
2026-08-02 19:49:02
1
sufeeyanmaiwada11
sufeeyan(MALAM)"' :
gaskiya AKY kai na da banne,,I salute you for your kindness
2026-08-02 19:44:10
1
kasimu79414
CHAKA/001 :
may Allah grant him jannah Ameen ya Allah 🙏
2026-08-02 19:31:58
0
elharouna1
El HAROUNA :
Gawa ina ruwanta da wani AC Allah yayi kasa Rahama zamuce
2026-08-02 16:51:55
53
___djuraij1
Aboubacar yahaya :
Allah ya jikanchi
2026-08-02 21:54:08
1
taheer_dan_aljannah
Taheer Dan Aljannah🥰🇳🇬🥰 :
Allah yasa Aljanna ce makomarsa muma in tamu tazo Allah yasa mudace mucika da Imani Allahumma ameen
2026-08-02 22:14:46
6
msshajjarteeh
Ussy :
dan yace akwai ac ai da mutane dazasu zauna yake sbd ambulance idan aka rafute babu ventilation 👌
2026-08-02 22:34:26
9
kamba___jr
𝐊𝐚𝐦𝐛𝐚 𝐉𝐫  :
Dan Allah kuyi tagin din Rarara yazo yagani 😭😭😭
2026-08-02 20:54:56
8
abba_tela1996.com
Muhammad Saad(Abba Tela) :
To Abba lafiyan ka kalau kuwa, meyekawo maganan AC kuma
2026-08-02 18:23:42
9
umarrojo5
Umar rojo 26 :
Kaji wani firm kuma Wai AC
2026-08-02 20:56:41
5
kamalshehu69
kamalshehu69 :
Allah yajikansa
2026-08-02 22:44:07
1
abulala_1
Abdullahi Musa Dada :
Allah Ya Gafarta Masa , Amin
2026-08-02 16:52:16
7
yamaxe090
👑 ༒︎AŁYASSAA NAFIU༒︎ 👑 :
Dan allah yarasu
2026-08-02 20:49:53
1
yusufahmad9615
Yusuf Ahmad :
Ubangiji ya masa rahama
2026-08-02 21:24:50
6
itz.bello2
mai hankali 🤸 :
government din Yan content
2026-08-02 18:12:44
0
momeeyandoma
Momee-yandoma2020🤍✨💦🦋 :
Allah ya masa rahma
2026-08-02 22:27:36
1
miss_sadidi
miss_sadidi :
Allah yamishi rahama Amin
2026-08-02 17:00:53
5
engrusman55
Architect Usman Yarima :
Allah yagafarta masa
2026-08-02 22:39:19
1
ibn_yahuza50
Ibn-Yahuza50 :
ubangiji Allah yamai Rahama
2026-08-02 19:46:46
1
musamaikwai
musa maikwai :
Allah ya jikansa
2026-08-02 19:04:35
2
realabba265
RealAbba1 :
ke duniya mun shiga uku wlh 😥mutuwa kadai ta ishemu darasi😭😭😭
2026-08-02 21:38:22
4
saifullahi.aliyu098
Saifullahi Aliyu :
ALLAH YA YAFE MASA AMEEN
2026-08-02 19:33:20
1
abba.bandee
Abba.bandee :
Innalillahi wa’inna ilaihi raju’un 🥺😭
2026-08-02 20:03:35
1
To see more videos from user @farin_allo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About