@frshking001: #ogaabdul #adamazango #fyp #foryou #fanpage

fresh king
fresh king
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 02 August 2026 17:05:54 GMT
117141
10164
119
81

Music

Download

Comments

ibrahimsunusi675
Ibrahim Sunusi :
🙏please back to baba ado
2026-08-03 11:50:30
0
aesherh13
Aysha 😍😍😍 :
wallahi har cinki raina banji dadin rabuwarsu ba
2026-08-03 03:39:17
13
zeeebyy
zee's collection/zee's fashion :
ta gama jinya Allah ybata ladar jinya
2026-08-03 14:33:56
0
ashbeb41
Ashbeb🥰 :
Allah sarki yaran ne ma abinda tausayi wlh 😭 da sun Saba da wanan sai kaddara ta rabasu da ita
2026-08-02 22:00:10
13
habibty8224
habibty :
Allah sarki ubangiji yadaidaitasu
2026-08-02 17:18:34
8
usman.abdul.rahama
🏃🌍🏃🌍 Aguji duniya :
Allah yabaku zaman lafiya
2026-08-02 22:41:31
3
ladiikonallah
Mallama Ladi ikon Allah :
Allah sarki nidebanjidadiba wallahi amma Allah dedeasu
2026-08-02 18:12:16
4
idrssioualima
Idrssiou Alima :
2026-08-03 06:35:57
1
badamasi.dan.mama8
badamasi dan mamacy :
alla sarki
2026-08-03 13:13:17
0
nanabash6
nanabash6 :
wlh kamar film wannan shine nasa kaddarar
2026-08-03 09:52:50
1
habiba.suleiman.a4
habiba Suleiman Adam :
ameeeeen ya Allah
2026-08-02 20:52:48
1
maimounatahamadou
Maimounata hamadou Maimou shop :
Adamou Allah ya rayama Yara akan sunnar maaiki sasmw
2026-08-02 21:34:02
1
maimunatumusa7
user5388469046509 :
Allah wlh ni yaranne sukeban tausayi Allah yasa mu dace
2026-08-03 10:20:56
0
zainabhamisu50
Zainab Hamisu :
amin ya Allah
2026-08-02 17:50:29
1
zeebeauty258
zeebeauty🥰 :
Kash
2026-08-02 22:38:30
2
alka7682
Alka :
🥰🥰🥰🥰🥰
2026-08-02 17:46:03
2
hussainaalhasan
Hussaina Alhasan :
Allah ya Baku iKon cinye jarabawarku
2026-08-03 12:28:26
0
abbanayusha1
abbanayusha1 :
Anya ba asiri akewa adam zango ba duk matar da zai aura sai su rabu
2026-08-03 14:51:05
0
farabb6
FAR'ABB :
ashe da gaskene auran ya mutu kai 😳😳😳
2026-08-02 18:16:14
1
mrs.bello303
Mrs bello :
badadi
2026-08-02 23:52:08
0
aminumurja
aminumurja :
ubangijin rahama Allah yadaidaita aurensu Adam zango da maimunat rabuwar aurensu tazauna Mani arai sbd yarinyarnan tana sonshi sosai
2026-08-02 20:56:42
1
thekitchenemporium
THE KITCHEN EMPORIUM ❤️ :
bansan meyasa mutuwar auren Nan yayiman zafiba
2026-08-03 09:37:23
1
salmasaniyau
SSY FOOD & CATERING SERVICES :
kowa da kaddararsa wallahil azeem karkawa kaddarar wani dariya,bashi ya dorawa kansa ba,kuma Ba wayonmu ke karemu ba in Allah yaga dama saiya sawwake masa masu masa dariyar da aibatashi ya doea musu,
2026-08-03 07:42:50
0
mairangaji
mairangaji :
🤲🤲🤲
2026-08-03 00:12:44
1
kamilou.kamal2
Kamilou Kamal :
🥰🥰🥰
2026-08-02 23:36:31
1
To see more videos from user @frshking001, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About