@kanolive24: Kafin ƙarfe 10:00 na safe zan kayar da Abba a ƙaramar hukumar Gwale," in ji ɗan takarar kujerar Majalisar Dokokin Jihar Kano mai wakiltar ƙaramar hukumar Gwale, Aminu Abdullahi Warkal.
KANO LIVE 24
Region: NG
Sunday 02 August 2026 20:36:59 GMT
Music
Download
Comments
ibrahim_shehu_umar :
Gaskiya ne namiji😁✌️
2026-08-02 21:06:57
216
Pirloedk10 :
amma wannnan dan Kano ne ko?
2026-08-02 23:18:08
60
sadeeqmaitama111 :
warkal yana burgeni duk da ni ba dan gwale bane
2026-08-03 19:46:44
35
Ahmad T :
well done warkal ya Allah yamaka member na Gwale Alfarman Babban Masoyinka Annabi Muhammad.S.A.W.🙏
2026-08-02 23:59:15
60
taheer_champion🏋🏼💪🎖️ :
Hajiya mune gwarin guiwar aminu warkal wllh ko inazaaje 💪💪💪
2026-08-03 12:04:04
55
nagwale3055 :
bawai baniba wlh gaskiyane wlh
2026-08-03 07:54:09
18
REAL BIN UZAIRU✅ :
karya kake abba 4+4 insha allahu🙏🙏
2026-08-08 12:02:09
5
Fatima Muhammad ❤️ :
Wlh Kano sai baba aminu 🥰
2026-08-18 17:16:13
8
IB NAS DBT :
Magana da hujjah sai kwankwasawa Allah yaqara tarwatsa maqiyanmu
2026-08-03 11:47:52
21
Dan albarka :
wanna bawan Allah yayi mgn ta gaskiya
2026-08-02 23:30:24
15
Balaraba Sule Suleman :
@allah yakara lfy warkal
2026-08-19 11:40:34
3
⚡ABDUOL 🇳🇬 :
In Sha Allah gwale inshallah
2026-08-29 00:07:34
1
ambaddi5001 :
insha allahu 🤲🙏 F1 da yardar ubangiji 🤲🙏💯
2026-08-02 21:45:21
14
user6630879608014 :
Gaskiyanewanna🫡🫡👍👍👍👍👍👍👍👍👍🙏🏿
2026-08-04 14:54:25
2
ALEESON HND🎶✌ :
Gwale sabuwa Dayardar Allah🙏
2026-08-03 00:00:26
10
Muhammadauwalkbk :
falle daya insha Allah💯🙏
2026-08-03 13:53:35
7
alijogodo01 :
Kano sai Abba insha Allah
2026-08-04 05:07:49
5
idrismahmud0💫 :
Wato Maganarkama Abar Sauraro Ce
Ina Sha Allah F1
2026-08-03 06:19:14
5
munkaila :
ai yanzu ko kwankwason ne zaitsaya takara da Abba, Abba Sai ya kayar da shi
2026-08-19 10:43:32
0
MAX ACCESSORIES & APPLE HUB :
Insha Allah abba 4+4. Yan son zuciya kawai
2026-08-22 09:08:53
0
ALHAJI JOS :
kano sai abba APC sakk❤️
2026-08-10 21:30:22
4
Faisal adam :
Gaskiya ne namiji😁✌️
2026-08-10 23:46:37
3
mudassir ishak :
Point of correction, baka isa kayiwa kowa arziki bah because arziki na Allah
2026-08-06 06:15:55
4
ZANCHENKO BOY :
wannan gaskiya ne
2026-08-21 22:25:03
1
HARUNA :
allah yasa abba yafadi
insha allah zaifadi
2026-08-20 22:08:35
2
To see more videos from user @kanolive24, please go to the Tikwm
homepage.