@avdoolmaje: Ba wanda ya faɗa mani za'a kawo gawar shi Katsina, nayi faɗa da naji cewa a Katsina akayi jana'izar shi kuma ba'a faɗa mani ba - Gwamna Radda ga tawagar gwamnatin jihar Kano da suka kawo mashi ziyarar ta'aziyya Ƙosan waƙa bayan kammala jana'izar Marigayin, a garin Tsanni bayan sun rako ta bisa umarnin Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf. @Londonbe🦋 @TEEMAH COOL ABBA GIDA GIDA💪🏻

Malam Abdul Maje
Malam Abdul Maje
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 02 August 2026 21:33:23 GMT
67070
7088
44
111

Music

Download

Comments

salahudeenahmad7
legend Zaki 💪 :
ameen thumma Ameen
2026-08-03 07:26:04
2
abdullahiadamuhassan
Senator :
wlh ni dan kanone Amma i love katsina State governor 🥰🥰🥰💯
2026-08-03 09:44:57
5
teemah0782
teemah078 :
malam
2026-08-03 22:35:13
0
user1817825966859
Aisha N.M 1817825966859 :
masha Allah naji dadi ashe Kuna kallan social media alhamdulillah yanzukam zamu Sami saukin ta'addaci
2026-08-03 12:55:56
1
dan.arewah
N0RTHERNER 🔐✌️📌 :
Allah Yayi Mashi Rahama Amen 🙏
2026-08-02 21:59:56
5
sani.usman243
Sani Usman :
Allah yajikansa 😭😭😭
2026-08-03 10:37:05
0
auntynkdscollection
Auntyn kd :
Abba Kam ya nuna halarci ya nuna maka kara radda Allah yajiqan qosan waqa nakance Masa qosai Ina kunu se yayi ta dariya mutumin kirki wlh
2026-08-03 10:54:28
1
arewa.visual1
DAN.AREWA VISUALS 📸🎥 :
Allah Ya Jikan Shi Da Rahama
2026-08-02 21:37:48
5
a_maleek_clothing
A-MALEEK_CLOTHING :
Muma Allah Ya kyauta-ta tamu
2026-08-03 14:43:14
0
majidadi1711
MAJIDADIN crc :
wallahi ni masiyin dikko ne
2026-08-02 21:38:24
1
suleimanumaruba8
suleimanumaruba8 :
ubangiji Allah yajikansa da rahama Amin
2026-08-03 06:36:50
0
incense_and_more242
incense_by_Sukaa :
Allah ya masa rahama
2026-08-03 06:33:17
0
lubabatusadakankia
L.S Kankia :
Dikkonmu🫶
2026-08-03 11:28:17
0
mediak30812095
Mediak3 :
allah ya jikansa da Rahama
2026-08-03 00:06:42
1
danboss45
Ukasha Alh.bello k/atiku :
malam dikko
2026-08-03 09:33:37
0
auntynkdscollection
Auntyn kd :
Allah sarki
2026-08-03 10:52:45
0
rubah5726
Rubah@ :
Allah shi Kara lpy malan dikko
2026-08-02 21:36:29
0
angon.shukura
Angon Shukura :
dama Dan katsina ne Ubangiji Allah Yajikansa
2026-08-02 22:41:18
2
musbahusa
musbahu sabiu :
karya yakeyi radda uhmmm 🙄 mudai katsinawa muna Allah wadarai da mulkinka
2026-08-03 05:00:06
2
masoyin.abba.gida
Shafin Karatu 📖🥰👏 :
kaji wani zance koh zuwa kayi Kano duba shi? kazo medical center ganin shi?
2026-08-03 04:53:15
0
usmanbellokogo
Usman Kogo :
malan dikko radda
2026-08-02 21:37:20
0
yunusaibrahimkgn1
Yunusa Ibrahim :
👍👍👍
2026-08-03 08:28:39
0
itz_cell_me_biribiri_ne
BiriBiri na :
🥰🥰🥰
2026-08-03 11:01:21
0
user5452292059186
user5452292059186 :
🥰🥰🥰
2026-08-03 18:44:32
0
To see more videos from user @avdoolmaje, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About