@unapologeticbuharist: Daga makarantarmu mai albarka.. 🤗 Lokacin nishadi da dalibai: Wani salo na gina kwarin gwiwa da kuma ƙauna tsakanin mu da students dinmu. Bature yace "All work and no play makes Jack a dull boy."
Allah ya sakawa malamai da albarka, ba abinda zamu iya biyansu dashi
2026-08-03 15:09:47
70
A.m.v :
Wannan malamin Ina maka adduah uban gijin ka'aba yabaka aljannah firdausy
2026-08-04 12:46:46
108
mahmoud labaran :
Dalibin ne yayi winning amma nabawa Malam 🥰 kuma kar wani ya tambayeni dalili🥰
2026-08-04 14:03:02
45
yasirabubakar7677 :
method of teaching
2026-08-03 21:21:42
25
⚜️ 𝐀𝐌𝐕 𝐊𝐀𝐏𝐒 ⚜️ :
Malam ne fa yayi winning ni a wajena, kalli kibarsa amma ji yadda ya yi fa distance din su da yaton is negligible, meaning malam a Prime din sa gogagge ne, kudus to Malam, like if ur team Malam
2026-08-04 11:41:35
26
Muhammad Humble Jega :
sai wani murmushi nakeyi nikadai😇🤗
2026-08-04 13:00:06
6
sm. :
gaskiya abinnan ya birge ni
2026-08-04 13:09:57
11
S MAN💥📱📱👑 :
duk Wanda yaburge yamin like ❤️
2026-08-04 11:33:00
17
Hausa politics hub :
wlh Malam kamayi kokari yo wannan aiki ai yaro 😂
2026-08-03 15:45:57
9
EMERGENCY🚨 :
irin wannan ake so, bayan anyi karatu anyi karatu, sai kuma asamu nishadi kadan🤌👍
2026-08-04 09:09:23
6
jabir Abdullahi :
mlm yajakaya yayi nauyi🥰🥰🥰
2026-08-08 20:14:04
0
a :
Masha Allah tuna baya
2026-08-11 16:35:19
0
alkuduwy :
hmmmm good Sir
2026-08-05 09:57:33
0
Abdul A Sarki :
masha Allah Allah yayiwa rayuwa Albarka
2026-08-07 20:54:21
0
haruna gwamnati kano :
hhhhhhhhhhh😂😂😂😂😂😂😂😂😂
2026-08-04 17:05:19
0
BÄSÏRÜ ÅLHASSÂÑ DÄÑ MÄKËRÏ :
malam yayi kokari
2026-08-09 06:58:14
0
AbuAhmad :
Malamai ma ansami content😅😅
2026-08-10 14:32:01
0
ALIYU KANSILA :
GUDA
2026-08-04 23:01:46
0
haruna :
Ma Sha alla
2026-08-04 19:58:55
0
nasiru yusuf :
dakyau
2026-08-04 18:57:52
0
babangida Ibrahim :
wllh harnaji inama ina ciki wasannan yana man dadi sosai wllh👍👍👍
2026-08-11 21:56:50
0
idrees :
ma sha allah
2026-08-04 17:35:45
0
Shehu Hassan Gwale :
ma Sha Allah
2026-08-04 21:58:44
0
To see more videos from user @unapologeticbuharist, please go to the Tikwm
homepage.